Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani shugaban jami’iyyar APC a jihar Rivers. An harbe shugaba Etete tare da babban yayenshi …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani shugaban jami’iyyar APC a jihar Rivers. An harbe shugaba Etete tare da babban yayenshi …
Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10” dake karamar hukumar Akuku-Torun. Sauran labarin na zuwa…..
Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin Yolan jihar Adamawa
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kara jaddada matsayinshi na cefanar da hukumar NNPC, abinda ya kira babu gudu, ba ja da baya. Atiku …
A cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso …
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace yana nan akan matsayinshi na siyarda ma’aikatar NNPC. Atiku ya bayyana haka ne yau, a wani taro daya …
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga magoya bayanshi da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa. Mal Salihu …
Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri a filin zabe. Shugaban yayi wannan jawabi ne a yau, Litinin, a wani taro …
A wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano, ya bayyana takaicin bisa zuwan wasu matasa gidanshi su yage masa fasta. Matasan da …
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tayi tsokaci bisa labarin data samu na kama kuri’a a gidan gwamnatin jihar Kogi, kuri’un da rahotan ya bayyana an daddangwalawa jami’iyyar APC a …
Shugaban tafiyar R-APC, jigo a yakin neman zaben Atiku Abubakar, tsohon na hannun damar shugaban kasa Muhammadu Buhari yace babu yadda za’ayi shugaba Buhari ya samu nasara. Buba Galadima yayi …
Wani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar da ke cike da abun mamaki. Matashin ya sha wallafa ire-iren wadannan kalamai a …
Hukumar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom tace rahotan da ake ta yadawa a kafafen sada zumunta, ba wani abu bane illa bogi. Rundunar tace batada da wata masani game da …
‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci 2 a Akwai Ibom. Wasu bata gari da ake zargin ‘yan daban siyasa ne, sun kai farmaki wani ofishin hukumar …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan radiyon …
Babbar jami’iyyar hammaya ta PDP ta zargi hukumar zabe ta INEC da shirya wata makarkashiya da jami’iyyar APC domin yin makudi a zaben kasar. Shugaban jami’iyyar PDP, Mr Secondus yace, …
‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani da jirgin kwale-kwale wajen zuwa taron yakin neman zabenta a wani kauyen jihar Taraba. …
..