/

#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da sukayi yunkuri sace akwatin zabe a jihar Abia

Karatun minti 1

Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.

 

Karin Labarai

Latest from Blog