(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Satar akwatin zabe barazana ne ga rayuwa – Buhari

Karatun minti 1

Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri a filin zabe.

Shugaban yayi wannan jawabi ne a yau, Litinin, a wani taro da yayi da ‘yayan jami’iyyar APC na kasa baki daya.

Taron daya samu halartar gwamnoni da masu takarar a inuwar jami’iyyar APC a birnin Abuja.

“Baza mu yadda ace munyi magudin zabe ba, don haka ya bawa jami’an tsaro dama sunyi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da tsaro tare da tsatsauran hukunci akan wanda ya aikata ba dai dai ba.”

Kalli bidiyo

Karin Labarai

Sabbi daga Blog