Siyasa

#NigeriaDecides2019: Atiku yasha kashi a akwatin kofar gidanshi

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha kayi a akwatin daya kada kuri’a a jiharshi ta Adamawa.

Ga jerin kuri’un

ATIKU – 167

BUHARI – 186

Karin Labarai

Masu Alaka

PDP ta zargi Buhari, INEC da shirin yin magudi

Dabo Online

Yan soshiyal midiya ne suka dora Atiku a keken bera – Femi Adesina

Muhammad Isma’il Makama

#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da sukayi yunkuri sace akwatin zabe a jihar Abia

Dabo Online

Sojin Najeriya sun gano wata makarkashiya da ake shiryawa a jihar Rivers

Dabo Online

Zaben2019: An kama kuri’a a gidan gwamnan Kogi, Yahaya Bello?

Dabo Online

Zaben Gwamna: Jami’an tsaro sun damke wata mota dankare da kudade a Sokoto

Dabo Online
UA-131299779-2