(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');
//

Wallahi zan iya kashe mutum, in hakura da mahaifana a kan Buhari – Matashi

Karatun minti 1

Wani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar da ke cike da abun mamaki.

Matashin ya sha wallafa ire-iren wadannan kalamai a shafinshi na facebook kamar yadda zaku gani a hotona.

“Zan iya hakura da uwata da babana da dangina da komai da komai akan (baba buhari) dan ko yafi kowa imani a nageriya. Wlh zan iya kashe mutum akan baba buhari.” – Kalaman da matashin ya wallafa a shafinsa na facebook, kafin daga bisani aka sace account din nashi don goge furucin kamar yadda ya fada.

Matashin, yayin furucin kashe mutum da rasa mahaifiya
Matashin, yayin furucin kashe mutum da rasa mahaifiya
Matashin lokacin da yake shaida sace account dinshi

So hana hana ganin laifi, shin irin wannan soyayyar ta dace?

Akwai mutane da dama da suke nuna irin wannan soyayyar ga ‘yan yan siyasa, musamman a irin wannan lokaci da muke ciki na kakar zabubbuka.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog