#NigeriaDecides2019: Atiku ya lashe akwatin gidan Kwankwaso

Karatun minti 1

A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso.

Ga jerin kuri’u

APC – 72

PDP – 156

Karin Labarai

Sabbi daga Blog