Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …

Buba Galadima, Dan gwagwarmaya, shugaban tsagin R-APC, daga cikin masu ruwa da tsaki a tafiyar Alhaji Atiku Abubakar, yace yafi yiwa talakawan Najeriya amfani akan gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Buba …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya fara raba sabbin mukaman jami’an gwamnati da zasu cigaba da tafiyar da mulkin jihar Kano. Gwamnan ya sake nada sakataren gwamnatin jihar …
Gwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin ta shirya tsaf wajen yakar cin hanci da rashawa a jihar ta Kano. A jawabin da gwamnan yayi jim …
Karin Labarai
A rika sake loda shafin domin ganin sabon rahoto Karin Labarai
Gwamnan jihar Zamfara mai barin gado, Gwamnan Abdulaziz Yari ya bawa Bello Muhammad Matawalle, zababben gwamnan jihar, takardun kama aiki a yau Laraba, 28/05/2019. Ana sa ran rantsar da sabon …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga iyaye da su kulawa da ‘yayansu domin sauke nauyin da yake kansu. Kwankwaso ya bayyana haka ne a …
Gwamnati jihar Bayelsa ta baiwa tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan babban mai bada shawara a Asusun Cibiyar Habbaka Ilimi ta jihar Bayelsa. Gwamnan jihar Seriake Dickson ne ya bayyana …
Jami’iyyar PDP ta lashe dukkanin kujerun mulki a jihar Zamfara a karon farko tin kafa jamhuriyya a Najeriya. PDP ta lashe dukkanin kujerun majalissar jiha guda 23. Sanatoci 3 da …
Babbarhukumar zzabe ta INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zabbaben gwamnan jihar Zamfara. Shugaban INEC, Farfesa Yakubu ne ya sanar da haka a ranar Asabar 25/05/2019, a babban shedikwatar …
Babbar hukumar zabe ta kasa, INEC ta yanke zata fitar da matsayar ta akan hukuncin da kotin koli ta fitar. Hukumar tace; “Zamu zauna ranar Asabar 25/05/2019, domin tattaunawa akan …
Mai dakin shugaba Muhammadu Buhari, Haj Aisha Muhammadu Buhari, yayi wata kakkausar suka ga Mai gidan nata, sukar da majiyoyinmu suka bayyana da hannunka mai sanda. Majiyoyin DaboFM sun rawaito …
Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma ayyana jami’iyyar PDP a matsayin jami’iyyar data lashe zaben gwamnan jihar tare da dukkanin …
Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma ayyana jami’iyyar PDP a matsayin jami’iyyar data lashe zaben gwamnan jihar tare da dukkanin …
Wani dan Najeria, Philip Undie, ya shigar da kokenshi zuwa ga wata babbar kotun tarayya dake Abuja, inda ya nemi kotun ta dakatar da Hon Femi Gbajabiamila dake zama dan …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi jawabin bankwana da shuwagabannin ma’aikatan jihar Kano tare da kwamishinonin jihar a kwanaki da ya rage kasa da mako guda wa’adin mulkin …
Majalissar dattawan Najeriya ta 8, ta aminta da kudirin mayar da Kaduna State Polythecnic zuwa babbar Jami’ar Fasaha bayan karatu na uku akan kudirinn. Hakan na zuwa ne bayan da …
Dattijo Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, dan gwagwarmaya a jami’iyyar NEPU, PRP da PDP, ya bayyana cewa akwai abin damuwa da takaici a sha’anin mulkin Najeriya duba da yadda masu madafun …