Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Mallam Aminu Kano daga bakin Marigayi Dr Yusuf Maitama Sule, dan masanin Kano. Karin Labarai
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Mallam Aminu Kano daga bakin Marigayi Dr Yusuf Maitama Sule, dan masanin Kano. Karin Labarai
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito; “Kamfanin Facebook ya rufe shafin sadarwar wani kmfanin kasar Israila bayan an gano cewa ya rika watsa bayanan farfaganda da yarfen siyasa …
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayarwa da Olusegun Obasanjo martanin maganar da yayi akan yin amfani da Boko Haram da sauran manyan lafuka wajen yunkurin yaduwar Fulani …
Mallam Idris Abdulaziz, Bauchi, wanda jami’an DSS suka tsare ya bayyana cewa jami’an tsaron sun kame shi ne bayan sun zargeshi da sukar shugaba Muhammadu Buhari. Malamin da aka saki …
Gwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar GAnduje ya shirya shaidu 203 domin gabatar wa a gaban Kotu bisa shari’arshi dake tsakaninshi da jami’iyyr PDP da Abba Kabir Yusuf. Gwamnan dai …
Wasu da ba san ko su wane ba, sun barke sakareriyar jam’iyyar APC ta jihar Ogun, su ka sace takardun muhimman bayanai tare da sace kayayyakin da ke cikin sakateriyar. …
Ma’aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara da dauka aiki tin shekarar 2014, sun bukaci gwamnatin ta biya su hakkin su na albashin watanni 30 da suke bin gwamnatin. Ma’aikatan da …
A lokacin da yake kasa da makonni biyu ga karewar wa’adin mulkin gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abubakar, ranar Laraba, majalissar jihar Bauchi ta kaddamar da dokar hana bincike ko tilasta …
Dan Majalissa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC, Hon Gudaji Kazaure yace maimakon a shiga Next Level, baya ake komawa. Hon Kazaure …
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad JIbrilla Bindo ya bayyana jagorancin jihar a matsayin aiki mai tsaurin gaske, inda ya kuma bayyana cewa yana da yakinin ya batawa wasu rai don haka …
Kasancewar shekarar 2019 ta fara nisa, sabbabin al’amura na ban mamaki sun faru kama daga sabgogin zabe dama wasu batutuwa da gwamnatin APC take rajin fada wanda kowa yasan karairayi …
Hukumar dake rajin kare hakkin bil adama ta duniya ta baiwa shugaban majalissar Dattijai, Dr Bukoula Saraki aiki a matsayin babban jakadanta na duniya. Sanarwa data fito daga ofishin yada …
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Hon Musa Iliyasu Kwankwaso yace shine ya fara shigar da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso siyasa lokacin da yana matsayin mataimakin Darakta a …
Shehu Sani, sanatan Kaduna ta tsakiya, yayi kira da a hana malaman jami’a shigar harkokin zabe. A Najeriya dai hukumar zabe ta INEC tana daukar malaman jami’o’i aikin wucin gadi …
Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya. Saura labarin …
Adams Oshiomole, shugaban jami’iyyar APC na kasa yace ‘yayan jami’iyyar APC ne kadai zasuyi shugabancin kwamiti a majalissar tarrayar a cikin wannan zangon da za’a shiga. Oshiomhole ya bayyana haka …
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya bawa dukkanin mukarraban gwamnatinshi umarnin rubuta takardar ajiye aiki. Jaridar The Nation ta rawaito cewa Gwamna ya bada umarnin ne ga dukkan ma’aikata …
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba K Yusuf “Abba Gida Gida” ya shigar da kara kotu zabe a yau Alhamis. Abba, ya kalubalancin zabe da …
Kotun zabe a jihar Kano ta kaddamar da fara zaman sauraron kara a yau Alhamis, 04/04/2019. Alkalan da zasu jagoranci kararrakin sun hada da Mai shari’a Nayai Aganaba a matsayin …
NYau Alhamis, 04/04/19, zababbun ‘yan majalissun jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP suka karbi shaidar lashe zabe daga hukumar INEC. Hukumar ta tsara baiwa dukannin ‘yan majalissun jihar Kano shaidar …