An zubar da mutunci INEC, Jami’an Tsaro da Farfesoshi a zaben Kano – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar.

Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da gidajen Rediyon jihar Kano, kamar yadda majiyoyin DaboFM suka tabbatar.

Kwankwaso yace zaben da aka gudanar a Kano, zabe ne daya zubar da mutuncin gwamnati, jami’an tsaro dama farfesosin Najeriya.

DaboFM ta tattaro Kwankwaso yana cewa “Da farfesoshin da sukayi zaben Kano, gwara malaman firamare masu daraja.

%d bloggers like this: