Ganduje ya shirya gabatar da shaidu 203 akan shari’arshi da ‘Abba Gida-Gida’

Gwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar GAnduje ya shirya shaidu 203 domin gabatar wa a gaban Kotu bisa shari’arshi dake tsakaninshi da jami’iyyr PDP da Abba Kabir Yusuf.

Gwamnan dai ya hada rubutacciyar kariya mai shafi 203 tare da daukar shaidu 203 domin kare nasarar zaben shi kotun zabe.

DaboFM ta tattaro bayanai da suka rawaito cewa lauyamai kare muradin gwaman, Musa Lawan, ya bayyanawa manema labarai batun shaidun a dai dai lokacin da ya kai rubutun kariyar Ganduje zuwa ga kotun dake da zama a Titin Miller dake Bompai , Kano a ranar Asabar.

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Masu Alaƙa  Ganduje ya fara rabon mukamai

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

%d bloggers like this: