Bisa binciken da Dr Auwal Sani Salihu na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano dake jihar Kano ya gudanar, Dr Auwal yace kaso 6 daga cikin 10 na matan Najeriya …
Kiwon Lafiya
-
Kiwon Lafiya
Najeriya tana da masu tabin hankali miliyan 60 – Ma’aikatar Lafiya
by Dabo Onlineby Dabo Online“Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. Mutane suna kara samun tabin hankali bisa wahalhalun da ake fama dashi a kasar nan. Basu da kudi, mutane da dama suna fadawa …
-
Updated on 25/01/2020 Likitoci a kasar Indiya, sun gudanar da bincike akan kwayar Diclofenac wanda ya hada da su Ibprofen da sauran kwayoyin na dangin NSAIDs. Likitoci sunce dangogin magungunan …
-
Kiwon Lafiya
Mata suna gane Namijin dake musu karya ‘Ido na Ganin Ido’ – Masana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata shiyar karatun Ilimin magani na Pharm D dake kasar Pakistan, tayi wani bincike akan kwakwalan mata da maza. Binciken ya nuna wasu abubuwa da kwakwalan mata suka fi na …
-
Kiwon Lafiya
Lemon Tsami yana kare jiki daga daukar cutar “Cancer”, Daga Dr Guru Prasad
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDr Guruprasad Reddy, babban Likita na bangaren zuciya da sanin kwayar halittar dan adam a makarantar lafiya ta OSH dake kasar Rasha, ya kammala binciken dake gudanar akan ciwon Daji …
-
Kiwon Lafiya
Yin Tusa tsakanin Ma’aurata tana ƙara danƙon soyayya – Masana Lafiyar Jiki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasana sun tabbatar da tusa a matsayin babbar hanya ce dake magance cututtuka irinsu; Ciwon Zuciya, Ciwon Siga, Rage rikicewar tsofaffi da Ciwon Gabbai. Masana a jami’ar Delta Zeta dake …
-
Wata shiyar Karatun Pharmacy na Pharm D, dake kasar Pakistan, tayi wani bincike akan kwakwalan mata da maza. Binciken ya nuna wasu abubuwa da kwakwalan mata suka fi na maza, …
-
Masana daga jami’ar Delta Zeta dake kasar Birtaniya sun gudanar da bincike cewa shakar warin tusa nada matukar amfani a jikin dan Adam. A cewar masanan, shakaar warin tusa yana …
-
Wani malamin jami’a, Dr Auwal Sani Salihu, yace kashi 6 cikin 10 na mata, da kuma kaso 4 cikin goma na maza a Najeriya sunada tabin hankali. Dr Auwal ya …
