Home Kiwon LafiyaYanzu babu cutar ‘Polio’ a Najeriya – WHO

Yanzu babu cutar ‘Polio’ a Najeriya – WHO

by Dabo Online
0 comments

Hukumar Lafiya ta Duniya ‘WHO’ ta ayyana cewa a yanzu babu sauran cutar Shan Inna da ta rage a Najeriya.

DABO FM ta tattara cewar a ranar Alhamis, hukumar WHO dake Najeriya ta bayyana cewa an hukumar da take kula da kawar da cutar Shan Inna ta Africa, ta aminta da cikakken rahoton Najeriya akan babu an kammala yaki da cutar Shan Inna.

Hukumar tace abin farinciki ne ga Najeriya da ma duniya baki daya, kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00