Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatin sa na tsammanin yawan talakawan Najeriya zai ninka har sau uku dalilin annobar Kwaronabairas. Rahoton DABO FM ya bayyana mai magana da yawun …
Labarai
-
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bada umarnin yin ragi akan takin da manoma zasu yi amfani dashi cikin damunar bana. Dabo FM ta rawaito gwamna Tambuwal ya bayyana hakan …
-
Al'aduTarihi
Tarihi: Asalin Kunnuwa biyun Rawani, Tagwayen Masu da Takalmin Jimina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTagwayen Masu wasu masu ne guda biyu da suke a hade kuma yanzu ya zama shi ne abu mafi mahimmanci a gidan sarautar Kano wanda yake nuna duk wanda ya …
-
Gwamnatin tarayya ta dage dokar hana zirga zirga ta tsakanin jihohi, tare da amincewa da bude makarantun karama da babbar sakandare. DABO FM ta tattara cewa wannan na zuwa ne …
-
Ministar walwala da jin kai, Sadiya Umar Faruq ta bayyana fiye da mutane miliyan 1 ne suka nemi guraben aikin da hukumar ta bude na shirin Npower ajin C cikin …
-
Labarai
Buhari, Tinubu da makomar Siyasar Hausa-Fulani a Najeriya, Daga Sen Aliyu Madaki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAliyu Sani Madaki Tarihin siyasa a Najeriya ya nuna cewa,akwai rashin jituwa a siyasan ce,tsakanin Hausa/Fulani da Mutanan Kudu Maso Yamma (South West) wannan rashin jitiwa ya faru tun lokacin …
-
Allah Ya yi wa Ajimobi ABiola, tsohon gwamnan jihar Oyo rasuwa. Ya rasu bayan shafe kwanaki da yawa a cikin dakin jinya na masu bukatar kulawa ta musamman bayan an …
-
Labarai
Tsohon kwamishinan Kano, Muazu Magaji ya caccaki gwamnatin tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon kwamishinan ayyuka da tsara birane na jihar Kano, Muazu Magaji Dan Sarauniya, ya caccaki gwamnatin tarayya. Tsohon kwamishinan ya yi martanin ne bayan da gwamnatin tarayya ta yi kakkausan …
-
Labarai
‘Jami’an tsaro su na barazanar kisa idan aka hana su cin hanci’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Wasu daga cikin direbobin manyan motoci dake bin manyan titunan Najeriya, sun koka kan yadda suka ce jami’an tsaro a kan hanya suke tilasta musu …
-
Gwamnatin Jihar Kaduna ta mayar da almajirai sama da dubu 35 zuwa Jihohi 17 da ma wanda suka zo daga kasashe makofta. Kwamishiniyar kula da harkokin Mata da walwalar Jama’a, …
-
Kiwon LafiyaLabarai
An samu maganin Kwabid-19 a Indiya, ya warkar da mutum sama da…
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur , India (DABO FM) – Kamfanin maganin gargajiya na Pantanjali na kasar Indiya ya kaddamar da maganin Koronabairas mai sunan ‘Coronil and Swasari’. A taron manema labarai da kamfanin …
-
Labarai
Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Talata a matsayin 1 ga watan Dhul-Qadah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarkin Musulmi, Abubakar Saad III, ya sanar da ranar Talata, 23 ga watan Yuni a matsayin ranar 1 ga watan Dhul Hajji na shekarar 1441 bayan Hijira. Cikin …
-
A kokarin su na kubuta daga hare haren ‘yan bindiga, a kalla mutanen kauyukan kananan hukumomi 8 na tara kudi a kowanne wata domin biyan ‘yan bindiga saboda kaucewa harin …
-
Babban LabariManyan Labarai
Zargin rashin kula da lafiya: Kaftin Zakari ya nesanta kansa daga labarin da aka buga a kan sa
Tun bayan zantawar da wani Jami’in rundanar sojin Najeriya mai suna Kaftin Zakari Sani, ya yi inda ya roki gwamantin tarayya da rundunar sojin Najeriya domin kawo masa dauki bisa …
-
Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum yaki amincewa da bulo mara ingancin a garin Auno inda ya bada kwangilar ginin gidaje 500. Rahoton DABO FM ya bayyana gwamnan cikin wata …
-
Labarai
An wayi gari da Kusufin Rana a nahiyar Asiya, akwai hasashen faruwa a Afirka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – A sassan nahiyar Asia, yau Lahadi, 21 ga watan Yuni 2020, an samu kusufin Rana, kamar yadda masu hasashen masana yanayi suka ayyana. Masanan sun …
-
A yau shahararren mawaki Dokta Adamu Dan Maraya Jos yake cika sharu 5 da rasuwa, wanda ya koma ga Allah a ranar 20 ga Yunin 2015. DABO FM tabi cikakken …
-
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
-
Labarai
Mukaddashin mataimakin shugaban Jami’ar BUK, Farfesa Haruna Wakili ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAllah Ya yi wa mataimakin-mataimakin shugaban babbar jami’ar Bayero dake Kano, Farfesa Haruna Wakili Haruna Wasu daga cikin makusantan malamin ne suka bayyanawa DABO FM rasuwar malamin a yau Asabar …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Ajimobi Abiola, sabon shugaban riko na APC yana nan da rai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon shugaban riko na jami’iyyar APC, Ajimobi ABiola ya na nan da ranshi cikin koshin lafiya, babban mataimakinsa a fannin yada labarai, Bolaji Tunji ne ya tabbatar da haka. Kazalika …
