Home LabaraiSarkin Musulmi ya sanar da ranar Talata a matsayin 1 ga watan Dhul-Qadah

Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Talata a matsayin 1 ga watan Dhul-Qadah

by Dabo Online
0 comments
Sarkin Musulmi Saad III

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Abubakar Saad III, ya sanar da ranar Talata, 23 ga watan Yuni a matsayin ranar 1 ga watan Dhul Hajji na shekarar 1441 bayan Hijira.

Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai shugaban kwamitin harkokin addinin Musulunci , Farfesa Sambo Junaidu Wali ya fitar, ya ce Sarkin Musulmi ya amince da ranar Talata sakamakon rashin ganin wata da ba a yi ba a sassan Najeriya.

“Sarkin Musulmi ya amince da bayanan kwamitin ganin wata da na harkokin addinin Musulunci a fadarsa, don haka ya sanar da ranar Talata, 23 ga watan Yuni a matsayin ranar 1 ga watan Dhul Qadah.”

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00