Home LabaraiWani dan siyasa ya yi gagarumin rabon igiyoyin daure tumakai a mazabarsa

Wani dan siyasa ya yi gagarumin rabon igiyoyin daure tumakai a mazabarsa

by Muhammad Isma’il Makama
0 comments

Daniel Ukpera, dan takarar majalisar dokokin jihar Benuwai mai wakiltar mazabar Guma, ya rabawa yan mazabar sa igiyoyin daure tumaki.

Rahoton DABO FM ya bayyana cewa dan takarar dai yayi rabon ne a unguwannin Imande Akpu da Tse-Chagu a babban birnin jihar dake Makurdi dake jihar Benuwai.

Da yake jawabi Mr Ukpera ya bayyana cewa wannan namijin kokarin nasa ya biyo bayan dokar hana zirga zirgar kiwon dabbobi da gwamnan jihar Samuel Ortom ya saka, wanda zai kawo karshen rikicin manoma da makiyaya.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00