/

Yanzu Yanzu: Ganduje ya bude gidajen kallon kwallon kafa

Karatun minti 1
Kwabid19 Ganduje
Dr Abdullahi Umar Ganduje - Gwamnan Kano sanye da takumkumi.

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umar nin bude gidajen kallon kwallon kafa dake fadin jihar, sai dai ya bada sharudda yanda zasu kare yaduwar Kwabid19.

Rahoton DABO FM daga KanoFucus ya bayyana Ganduje ya bada umarnin ne bayan ganawa da masu ruwa da tsakin kungiyar masu gidajen kallon a fadar gwamnatin jihar Kano.

Tini dai aka dawo gasar Bundes Liga ta kasar Jamus, ana saran komawa gasar Laliga ta kasar Andulus cikin satin nan, gasar Premier ta kasar Burtaniya kuwa sati mai kamawa.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog