A wata ziyar jaje da gwamnoni 7 suka je yo jihar Legas bayan fashewar bututun man iska na Gas, gwamnan Kano, DR. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana zasu hada tallafin …
Labarai
-
Mu tattauna: Ku bayyana ra’ayoyin ku gama da shin akwai cutar Coronavirus ko kuwa siyasa ce. Karin Labarai
-
LabaraiWasanni
Yanzunnan: Shahararren dan wasan Juventus, Dybala da matarsa sun kamu da cutar Coronavirus
Dan wasan Juventus, Paulo Dybala dan asalin Argentina kuma gogaggen dan wasan da ake ji dashi a duniya ya tabbatar da ya karbi saka makon gwajin da aka yi masa …
-
Labarai
Rahoton Dabo FM na siyar da litar fetir a N143, yasa gidajen mai sun gyara litar su zuwa N125
Bayan wasu rahotannin da suka fita na wasu gidajen saida man fetir a kan sama da naira 143, DABO FM ta ziyarci gidajen man fetir dake jihar Kano domin ganin …
-
Makarantar sakandare ta GGSS unguwa uku tayi kira da gwamnati Abdullahi Umar Ganduje data duba Allah ta kawo wa makarantar tallafi domin ceto rayuwar dalibai da dama domin daga yanzu …
-
Gidan man NNPC na siyar da man fetir naira 143 da kwabo 80, duk da dokar da gwamnatin tarayya tayi na rage man daga N143 zuwa N125. ‘Gidan NNPC da …
-
LabaraiTaskar Malamai
‘Corona Virus’ shirin Yahudawa ne domin su hana Musulmai ibada – Sheikh Jingir
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar IZALA JOS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana annobar ‘Corona Virus’ da ta addabi duniya a matsayin shirin Yahudawa wanda a cewarshi an kirkireta domin hana addinin Musulunci …
-
A wani bincike da DABO FM tayi, ya tabbatar da har zuwa yanzu gidajen Saida man fetir sunki bin umarnin gwamnati na rage farashin litar kai zuwa N125 kamar yadda …
-
Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar rufe wasu filayen saukar jirage a hak guda 3 saboda kokarin dakile wannan cuta ta Coronavirus. Majiyar DABO FM ta bayyana filayen jiragen sun hada …
-
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje na daga cikin wadanda zaa karrama a wani gagarumin biki da zaai a watan gobe April a fadar shugaban kasa Muhammad Buhari. Majiyar Dabo FM …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauki nauyin karatun wasu ‘yan makarantar sakandare guda 3 tin daga digiri fari har zuwa digirin digirgir ‘Doctorate Degree’. Majiyar Dabo FM ta bayyana wannan …
-
Kasar Saudiyya ta dakatar da taruwa wajen sallar Juma’a domin gudun kamuwa da cutar ‘Coronavirus’. Majiyar DABO FM ta rawaito majilisar sarakuna Kasar ce ta fitar da sanarwar domin dakile …
-
Rahoton dake fitowa daga masarautar Kano ya bayyana labarin da jaridar mu ta Dabo FM ta fitar a ranar 17 Ga Maris, akan rikicin da ya taso daga masarautar Kano …
-
Gwamnatin tarayya ta rage kudin man fetur daga N145 zuwa N130 kowacce lita daya. Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da ragin yayin gudanar da zaman Majalissar Zartawa wanda aka gudanar …
-
Gwamnatin Kano ta karyata labarin dake bayyana akwai wani rikici tsakanin ta da masarautar Kano akan nadin sabbin sarakuna. Majiyar DABO FM ta tuntubi mataimakin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje …
-
Hukumar dake kula da alhakin shirin Bautar kasa ta Najeriya ta dakatar da jami’an dake cikin sansani da kuma wadanda ke kokarin shiga Sansanin. Sansanin wanda aka bude shi ranar …
-
Kungiyar ASUU ta bayyana yakin aikin da ga shiga a matsayin na babu gudu babu ja da baya indai har basu cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin Najeriya ba. Kungiyar ta …
-
Sheikh Muhammad Nasir, waziri mai Murabus ya kaiwa sabon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar mubaya’a, wanda bayanai ke nuna cewa “ya fara neman a dawo dashi …
-
Labarai
Yadda Indiyawan Hindu sukayi wanka da cin kashin Saniya don magance Corona Virus
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur India A kasar Indiya, wasu daga cikin mabiya addinin Hindu sun bayyana fitsari da kashin Saniya a matsayin rigakafin kamuwa da cutar Corona. Hakan yasa wasu dayawa daga cikinsu …
-
LabaraiSiyasa
Har yanzu muna nan daram a APC – ‘Yan Majalissar APC guda 10 na Kano
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Majalissu guda 10 na jami’iyyar APC na jihar Kano sun bayyana cewar har yanzu suna nan daram a jami’iyyarsu ta APC kuma basu da shirin fita. DABO FM ta …
