Labarai

Gwamnatin tarayya ta rufe filin jirgin sama na Kano saboda dakile cutar Coronavirus

Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar rufe wasu filayen saukar jirage a hak guda 3 saboda kokarin dakile wannan cuta ta Coronavirus.

Majiyar DABO FM ta bayyana filayen jiragen sun hada dana garin fatakwal, Enugu da kuma Kano, kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito.

Musa Ahmad shine dàrakatar janar na hukuma jiragen Saman shine yakke bayyanawa Dabo FM Hakan a a yammacin Juma’a.

Filayen sun hada da Mallam Aminu Kano International Airport, Kano; Akanu Ibiam International Airport, Enugu; and the Port Harcourt International Airport, Omagwa.

Kuma dokar zata fara aiki a ranar asabar 21

UA-131299779-2