Labarai

Har yanzu gidajen man fetir sunki fara siyar da man akan N125, sunce a kara musu lokaci

A wani bincike da DABO FM tayi, ya tabbatar da har zuwa yanzu gidajen Saida man fetir sunki bin umarnin gwamnati na rage farashin litar kai zuwa N125 kamar yadda Gwamnatin ta sanar.

Majiyar DABO FM daga jaridar TheCable ta bayyana cewa kungiyar masu saida man fetir din tayi kira da a kara Mata lokaci zuwa nan gaba.

Jihohin sun hada da jihar Lagos, Kano da sauran sassan kasar nan baki days.

UA-131299779-2