Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo …
Labarai
-
Labarai
Yayin da take yi wa Maza illa, ‘Agwaluma’ tana yi wa mata maganin cutar cizon Sauro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan bincike da masana lafiya sukayi akan illar da ‘Agwaluma’ take yi wa Maza na rage musu karfin jima’i, binciken ya tabbatar da babban al’fanunta ga jikin iyaye Mata. DABO …
-
Tsohon gwamnan jihar Imo da kotin koli ta tsige cikin satin nan, Emeka Ihedioha ya bayyana cewa ya girgiza da hukuncin kotun koli tayi akan sa na tsige shi a …
-
Labarai
Yanzu-Yanzu: Mahaifin matashin da baturiya ta biyo Kano zai kai maganar gaban jami’an tsaro na ‘SSS’
Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya …
-
Labarai
Iyayen Sulaiman sun gindaya sharudan da Baturiya zata cika kafin ta auri ‘dansu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIyayen matashin nan dan jihar Kano da baturiyar Amurka tayi tattaki zuwa gidansu domin suyi aure, sun gindaya sharudan da zata cika kafin su aura mata ‘dansu. A dai cikin …
-
Hukumomin filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake garin Ikko sun samo nasarar damke wani dan Najeriya da ya dane kan jirgin Peace Air domin zuwa turai. Majiyar Dabo FM …
-
LabaraiTaskar Masoya
Soyayya ta sanya Sa’id Muhammad ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama a Abuja
Muhammad Sa’id Jammal dan Najeriya dake zaune a Abuja ya ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama saboda soyayyar ta da son tafiye tafiye, iyayen Jammal yan asalin Labanon ne …
-
Bayan rahoton Dabo FM na sake maka wani dan Najeriya da ake zargi da fasa kwarin kwayoyi zuwa kasar Saudiyya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bawa atoni janar na Najeriya, …
-
Shugaban sojojin sama, Sadique Abubakar ya bayyana Gwamnatin Najeriya ta sayo sabbin jirage masu saukar ungulu na yaki domin fatattakar yan ta’adda da masu garkuwa da mutane da Boko Harama …
-
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. …
-
Wani jigo a jama’iyyar Apc kuma shugaban al’umma a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna, Alhaji Sama’ila Musa Sarkin Gandun Zazzau, ya bayyana matakin da wasu kansilolin karamar hukumar suka dauka …
-
LabaraiTaskar Masoya
Baturiya yar Amurka ta yo tsuntsun soyayya zuwa Kano don iske saurayinta dan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata baturiya yar asalin birnin California na kasar Amurka, tayo tattaki har zuwa jihar Kano domin iske masoyinta dake a unguwar Panshekara ta birnin Kano. DABO FM ta tattara cewar …
-
Shahararren mai kama barayin nan, kuma shugaban kamfanin samar da tsaro ta Aljan Network Security Services of Nigeria Alhaji Shehu Musa Aljan, ya bayyana matakin da wasu gwamnoni ko shuwagabannin …
-
Labarai
Buhari zai bar Najeriya zuwa Landan kafin yanke hukuncin zaben Kano, Bauchi da Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Juma’a, shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa birnin Landan domin halartar taron zuba hannayen jari tsakanin Burtaniya da kasashen Afirika a ranar 20 ga watan Janairu. Mai …
-
Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dr Shehu Makarfi ya bayyana tini gwamnatin jihar ta shirya tsaf domin kaddamar da shirin bada ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare. Dabo FM …
-
Labarai
Amincewa da rundunar ‘Amotekun’ tamkar rasa damar shugabancin kasa ne – Miyetti Allah ga Yarabawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani yunkuri na nuna goyon bayan adawa da rundunar Amotekun, kungiyar Miyetti Allah kautal hore ta yi wani kakkausan gargadi ga gwamnonin Kudu maso yammacin Najeriya bisa kaddamar da …
-
Rahotanni daga iyalan Hajiya Zahra’u Aliyu, sun bayyana DABO FM dawowarta gida bayan da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da ita. DABO FM ta tattara cewar da asubahin ranar Asabar, …
-
Labarai
Gwamnatin Tarayya ta gargadi shuwagabanni akan furta zantuka ‘yadda suka ga dama’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, ta gargadi shuwagabanni da jami’iyyu da su kiyaye harsunansu wajen yin magana. Gwamnatin ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa da kakakin fadar gwamnatin Mallam Garba …
-
LabaraiTaskar Matasa
Mun kafa Gidauniyar Hadiyatul Khair domin kawo karshen talauci – Mufidah Fari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugabar gudanarwar Gidauniyar Hadeeyatul Khair, ta bayyana cewa sun kafa kungiyar ne a wani mataki na taimakawa al’umma tare da kawo karshen talauci a yankin Arewacin Najeriya. DABO FM ta …
-
Labarai
Da dumi-dumi: Yan bindiga sun afka kan tawagar Sarkin Pataskum, sun kashe ‘yan tawagarshi 3
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan Bindiga sun afkawa tawagar mai martaba Sarkin Pataskum, Alhaji Umaru Bubaram a kan hanyar titin Kaduna- Zariya. Tini dai mutane 3 daga cikin hadiman Sarkin suka rasa rayukansu. Rahotanni …
