//
Wednesday, April 1

Hisbah ta aika sammaci ga baturiyar Amurka da matashin da suke kokarin aure a Kano

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar.

Majiyar Dabo FM ta bayyana baturiya da matashin sunje ofishin Hisbah na unguwar Panshekara, an kuma yi musu tambayoyi wanda mahaifin matashin shima ya samu halarta tare da rakiya dan uwansa.

Sai dai majiyarmu taso jin me aka tattauna a ofishin amma abin ya ci tura, daga nan dai sun dunguma zuwa babban ofishin Hisbah na jihar Kano dake Sharada.

Akwar karin bayani nan gaba kadan..

Masu Alaƙa  Hatsarin mota ya kashe mutane 9, jikkata 15 a Kano

Karin Labarai

Share.

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020