Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai zama wani ma’aunin auna adalcin gwamnati dama hukumar INEC. Kano na daga …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai zama wani ma’aunin auna adalcin gwamnati dama hukumar INEC. Kano na daga …
Kwamitin Manya masu kishin jihar Kano, KCCI tayi gargadi ga wasu ‘yan siyasa dake shiga hurumin siyasar kasar Kano bayan kasancewar su ba ‘yan jihar ba. Sun bayyana haka ne …
Cigaban al ummata ,da kaucewa zamba da sace sace yafi muhimmanci. Ko lokacin ,Hisham Bin Abdul Malik da sauran manyan shugabanni ,irin haka ga makwaɗaitan masana ya faru ,amma bai …
A daren jiya Juma’a 15/03/19, gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta kaddamar da fara aikin titi a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa. Al’ummar wannan yanki sun …
A daren jiya Alhamis, wasu labarai a kafafen yada labaran yanar gizo gizo sukayi ta yada zancen cewa Kwankwaso ya umarci dan takarar gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf …
Kwamishan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo yace su ba barayin takardar tattara sakamakon zabe bane. A wani taro da kwamishinan yayi da manema labarai ya bayyana …
Wani matashi dan kungiyar Kwankwasiyya ya roki shugaba Muhammadu Buhari daya saka baki a basu shugaban da suka zaba a zaben gwamnoni daya gabata a ranar Asabar ta 9 ga …
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace suna nan a kan bakarsu ta cewa zasuci zaben Kano to da tsiya, ko da tsiya-tsiya. An dai hangi shugaban …
Gwamnan jihar Kano, Engr Abdullahi Umar Ganduje yace jami’iyyar PDP tare da magoya bayanda zasu ga abin girgiza rai a zaben da za’a sake yi a ranar 23 ga watan …
Hukumar gamayyar kasashen turai ta EU, tayi wadai da yadda hukumar INEC ta gudanar da zabubbukanta a Najeriya. EU tace, Najeriya kasa ce mai kima a idanun duniya musamman a …
Dan wasan gaba na kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo yayi duk mai yiwuwa wajen fito da kungiyarshi daga zagayen na 16 bayan daya taimaka wajen doke kungiyar Atletico Madrid. Dan wasan …
Hukumar zabe ta INEC ta cire jadawalin adadin akwatinan da aka soke zaben su saboda dalilan hargitsi da kuma yin zabe adadin daya dara na mutanen dake da rijista a …
Duba da irin abubuwan da suka faru a zaben da ya gudana na gwamnoni da ‘yan majalissun jiya a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2019, gwamnanatin jihar Kano ta …
Jami’iyyar PDP na kan gaba tare da rinjayen kuri’u 1,014,474 yayin da jami’iyyar APC ta samu 987,819. Sai dai adadin kuri’un da aka soke, sunfi adadin yawan tazarar kuri’un da …
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yayi gargadi cewa dole ne a fadi sakamakon zaben gwamnan jihar Kano kafin sallar Isha’i. Yayi maganar ne duba da irin …
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247 PDP: …
A daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare. Kwamishinan wanda suke tare da …
Kai Tsaye: Ku rika loda wannan shafin domin sabon sakamako. Ungogo: Gwamna APC: 26,843 PDP:42,247 PRP:3622 Sumaila: Gwamna APC: 23,934 PDP: 16,606 PRP: 1929 Adadin Kuri’u: …