Zaben Gwamna: Wani matashin Kwankwasiyya yayi barazanar zama dan kungiyar Boko Haram idan ba’ayi musu adalci a zaben gwamnan Kano ba

Wani matashi dan kungiyar Kwankwasiyya ya roki shugaba Muhammadu Buhari daya saka baki a basu shugaban da suka zaba a zaben gwamnoni daya gabata a ranar Asabar ta 9 ga watan Maris din 2019.

Masu Alaƙa  Munji dadin taron yau - Masu siyarda jar hula

A wani faifan bidiyon daya zaga kafafun sadarwa, an jiyo matashin yana wasu kalamai tare da yin barazanar bijirewa doka wajen shiga kungiyar Boko Haram.

 

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.