KANO: Za’a sake zabe a akwatina 234 daga cikin kananan hukumomi 30 da aka soke -INEC

Hukumar zabe ta INEC ta cire jadawalin adadin akwatinan da aka soke zaben su saboda dalilan hargitsi da kuma yin zabe adadin daya dara na mutanen dake da rijista a wannan akwati.

Za’a sake zaben ne a akwatina 234 daga cikin kananan hukumomi 30 da hukumar ta soke zaben.

Kamar yadda zaku gani a takardar da hukumar INEC ta fitar a yau Talata a babban ofishinta dake birnin Kano.

Masu Alaƙa  Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.