Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Karin Labarai
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Karin Labarai
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad Bindow, yayi rashin nasara a akwatin gidan gwamnatin Adamawa. Ga yadda sakamakon yake: APC: 108 PDP: 167 Karin Labarai
IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin Kwankwaso a karamar hukumar Kwankwaso. Ga yadda sakamakon yake: Gwamna: APC: 201 PDP: 407 …
Fisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a. Al’amarin ya faru a mazabar ‘dan maliki dake karamar hukumar Kumbotso a cikin garin Kano. …
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi. Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas. …
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi a akwatin mazabarshi inda yake dangwala kuri’a a mazabarshi ta Magwan Ga yadda sakamakon ya kaya: APC: 197 PDP: …
Zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Mal Ibrahim Shekarau yayi rashin nasara a akwatin kofar gidanshi dake Giginyun karamar hukumar Nassarawa. Ga yadda sakamakon ya nuna. …
Dan takarar gwamanan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya kammala kada kuri’arshi a mazabarshi dake karamar hukumar Gwale. Mazabar dan takarar itace mazabar shugaban jami’iyyar …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kada tashi kuri’ar a mazabar shi dake garin Ganduje. A tare dashi akwai uwargidan gwamnan Haj Hafsat Abdullahi Umar Ganduje. Karin …
A cigaba da gudanar da zaben gwamnoni tare da ‘yan majalissun jiha a yau Asabar, jami’an tsaro sunyi arangama da wata mota cike da dangwallalliyar kuri’a a mazabar Magwan dake …
A cigaba da gudanar da zaben gwamnoni hadi dana ‘yan majalissun jiha, jami’an tsaro sun damke wata babbar mota wacce take cike da kudi. Jami’an tsaro hadi dana hukumar EFFC …
Hukumar zabe ta INEC ta dage gudanar da zaben ‘yan majalissun jiha a wani shashi na jihar Adamawa bisa rasuwar Adamu Kwanate. Kwanate dan jami’iiyar APC ya rasu ne yayin …
Da misalin karfe 8:50 na safe shugaba Muhammadu Buhari tare da uwargidsanshi, Haj Aisha Muhammadu Buhari suka kammala kada kuri’arsu a zaben gwamnan da ake gudanarwa yau Asabar a fadin …
Wata babar kotu da ke da zama a tarayyar Abuja ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC data cire sunan dan takarar gwamnan jam’iyyar APC na jihar Akwa …
Wani matashi dan shekara 25 mai suna Tukur Aliyu, ya fara tattakin nuna murnar nasarar lashe zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu, daga jihar Kebbi zuwan birnin Abuja. …
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas yayi wasu kausasan kalamai akan abokin hamayyarsu, tsohon gwamnan jihar Kano Engr Rabi’u Kwankwaso tare da dan takarar gwamnan jihar kano karkashin …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace da zarar alkaluma sun nuna wanda zaiyi nasara a zaben gwamnoni da za’a gudanar ranar Asabar, nan take bada wani bata lokaci …
Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa ranar Asabar domin zaben gwamnonin. Shugaba Buhari ya kuma yi kira da al’ummar Najeriya …
Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso daya fito da takardar kammala makarantar firamaren da yayi. Gwamna Ganduje ya karada cewa …
Matashin daya sha ruwan kwata domin nuna farinciki ga nasarar shugaba Muhammadu Buhari bai mutu ba. Wasu daga cikin manyan shafunan yada labarai a Najeriya irinsu Legit Ng da The …