Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muaz Magaji ya bayyana komawar Sarki Muhammadu Sanusi II Murabus ce ta kawo tashin bom a jihar Ikko. Majiyar DABO FM ta bayyana kwamishinan aiyukan …
