Jerin sunayen jam’iyyu 18 da suka tsallake siradin hukumar INEC

Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar dan takarar gwamna a kano, Salihu Sagir Takai, PRP mai alamar dan mukulli.

Majiyar Dabo FM ta rawaito hukumar zabe ta soke rijistar jam’iyyu 74 inda ya rage saura 18 kacal.

Ga jerin jam’iyyu 18 da Dabo FM ta samo kamar haka:

1. Accord Party AP

2. Action Alliance AA

3. African Action Congress AAC

4. African Democratic Congress ADC

5. African Democratic Party ADP

6. All Progressives Congress APC

7. All Progressives Grand Alliance APGA

Masu Alaƙa  INEC ta kwace takarda shaidar cin zabe daga 'dan majalissar APC a jihar Ondo

8. Allied Peoples Movement APM

9. Labour Party LP

10. New Nigeria Peoples Party NNPP

11. National Rescue Movement NRM

12. Peoples Democratic Party PDP

13. Peoples Redemption Party PRP

14. Social Democratic Party SDP

15. Young Progressive Party YPP

16. Zenith Labour Party ZLP

17. Action Peoples Party APP

18. Boot Party BT

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.