A cigaba da bukin ranar ‘ya’ya mata ta duniya da aka gudanar a lahadin da ta gabata, Cibiyar bunkasa Ilimin mata ta center for girls education wato CGE a turance …
Mu’azu A. Albarkawa
-
Hadakar kungiyoyin matasa ta Arewa wato Collation for Northern Groups a turance, ta kai ziyarar taya murna ga sabon Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a fadar sa da ke …
-
Babban LabariLabarai
Ɗaki na mahaifina ke biyo ni cikin dare -Yarinyar da mahaifinta ke lalata da ita
An zargi wani mutum mai suna Badamasi ma’aikaci a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria da lalata da diyarsa da ya haifa. Badamasi mazaunin Anguwar ‘Yar tsamiya hayin Dogo Samarun Zariya Samarun …
-
LabaraiSiyasa: Rigar 'Yanci
Ana samun koma baya ne a kasar nan saboda rashin ‘yan siyasa masu kishin kasa-Ibrahim Ma’adawa
A yayin da ake cigaba da bayyana ra’ayoyi game da ranar samun ‘yancin kan Najeriya na shekaru 60, wasu yan Najeriya na cigaba da bayyana mabanbanta ra’ayoyin su gane da …
-
Duk da wasu batutuwa na cigaba da jawabin shugaban kasa Buhari ya mayar da hankali lokacin da ya gabatar na cikan kasar Najeriya shekaru 60 da samun yancin kanta, wasu …
-
Kungiyar malaman Jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta jaddada cewar yajin aikin da take yi yanzu haka ba tana yin shi ba ne domin jindadi, sai domin ceto harkar …
-
Wani matashi mai suna Musa Umar ya jaddada aniyar sa ta gudanar da tattaki daga karamar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna zuwa Jihar Zamfara domin saduwa da babban masoyin sa …
-
Cibiyar binciken aikin gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) ta kammala gabatar da ingantaccen irin masara wanda ke maganin kwari tate da jure fari da sauran cututtuka …
-
Tun bayan rufe kasuwanni da gwamantin Jihar Kaduna ta yi saboda barkewar annobar Covid-19, daga karshe dai gwamantin ta sanar da bude kasuwan Sabon garin Zariya da wasu kasuwanni da …
-
Tun bayan dawowa mulkin Siyasa a 1999 kudin tsarin Mulkin ƙasar mu ya bawa Gwamnoni cikakken iko da Mallaka. Inda kaso 90 na Arzikin ƙasa mallakar sune musamman Filayen noma …
-
Shugaban Cibiyar binciken sinadarai ta Kasa da ke Zaria wato National research institute for chemical technology (NARICT) Farfesa Joeffry T Barminas, ya jaddada kudirin Cibiyar sa na cigaba da taya …
-
Taskar MatasaTattaunawa
Ranar Matasa: ‘Ya kamata Gwamnati ta rika baiwa matasa fifiko a dukkanin lamuran ta’
An yi kira ga matasa su cigaba da yin duk mai yiwuwa da bayar da gudunmuwar su wurin cigaban kasar da lalubo hanyoyin magance duk wasu matsalolin da ke damun …
-
A Litinin din da ta gabata ne, tsaffin daliban ajin karatu na 2011 na kwalejin Alhudahuda da ke Zariya suka gudanar da gagarumin taro domin gudanar da jawabai da kaddamar …
-
A kokarin ta na saukakawa al’ummar Jihar Kaduna saboda cutar Covid-19, Gwamnatin Jihar ta sanar da sassauci akan wuraren da suke biyan kudin shiga ga gwamnatin Jiha. Sanarwar hakan ta …
-
Labarai
Kungiyar ‘Ina Mafita Al’umma’ ta yi shagalin Sallah tare da marayu, ta yanka musu raguna 250
Kungiyar Ina mafita Al-umm da ke Zariya Jihar kaduna, ta yi wa marayu 250 layya, tare da baiwa wasu iyayen marayun mata tallafin kudi N10,000 saboda su yi sana’a don …
-
Dubban al’ummar musulmi ne suka halarci raka’oi biyu na sallar idi babba a Masallacin idi na kofar doka Zariya. Sallar da aka fara da misalin karfe 9 na safe, bisa …
-
An yi kira ga gwamnatoci a kowanne mataki da kungiyoyi masu zaman kan su da kuma kamfanonin gudanar da aikin gona su rika amfani da takin zamani da ake sarrafawa …
-
A Litinin nan, 27 ga watan Yunin shekara ta 2020 Dan majalisar wakilai na Kasa mai wakiltar mazabar karamar hukumar Soba ta Jihar Kaduna Hon Ibrahim Hamza Soba, wanda aka …
-
Babban LabariLabaraiTattaunawa
Burin mu shi ne samar da kwararrun dalibai a bangaren aikin Gona – Farfesa Musa Mahadi
Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
-
An yaba ma gwamantin tarayya da Babban Bankin Kasa CBN da kuma ma’aikatar aikin Gona bisa kokarin da su ke domin habbaka aikin Noma a Najeriya. Shugaban Kungiyar manoma Masara …
