An bayyana matsalar karuwar samun masu aikata fyade a matsayin babbar damuwa da ke kawo tarnaki ga cigaban al’umma musamman tunda yanzu ba mata kadai ba har da maza ake cin zarafin…
An bayyana matsalar karuwar samun masu aikata fyade a matsayin babbar damuwa da ke kawo tarnaki ga cigaban al’umma musamman tunda yanzu ba mata kadai ba har da maza ake cin zarafin…
Jaipur, India (DABO FM) – Biyo bayan munanan hare-haren da mayakan Boko Haram da ‘yan Binduga dadi suka kai a yankunan arewacin Najeriya da yayi janyo asarar rayuka sama da 150 a…
A ranar 28 Satumbar 1992 Jirgin Sojojin Najeriya yayi hatsari a kusa da Jihar Lagos, inda mutane 163 suka rasu. A ranar 28 ga watan satumban shekarar 2018 Hukumar Jin ‘Kai ta…
A daren jiya Lahadi wayewar yau Litinin wasu mahara dauke da muggan makamai suka kai hari jami’ar Maiduguri. Maharan da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne, sun shiga makarantar wajen karfe…
Dayawan Matasan da aka haifa a shekarun 1990s zata suke kamar dama can da Sukarin Dangote ko Bua ake amfani a Nigeria, basu da masaniyar cewa Sukari mai ya’ya wanda ake shigowa…
Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar Gaya- Ajingi-Kafin/Hausa ta wuce jihar Yobe a jiya Laraba. Wannan aiki dai an shafe shekara da shekaru ana Neman sa, amma Allah bai yi ba…
A cigaba da tsokaci da binciken shafukan Instagram don ganin irin wainar da mutanen Arewa suke tonawa, yau ma munzo muku da sabon labari mai ban sha’awa. DABO FM ta binciko shafin…
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Matasan garin Azara dake kusa da Jere, jihar Kaduna sun datse hanyar Abuja zuwa Kaduna na tsawon awa uku sun ce sai Buhari…
Kotun daukaka kara ta mayar wa da Ibrahim Baba na APC kujerar sa a Filato. Duk da matsalar tsaro, za a gudanar da zabukan kananan hukumomi a ranar 27 ga watan Afrilu…
Shugaba Muhammad Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Chadi a safiyar yau Asabar, kamar yadda mai magana da yawunshi Mallam Garba Shehu ya fada. Shugaba Buhari zai halarci taron kasashen “Sahel-Sahara” wanda…
Gidauniyar Ilimi ta Kwankwasiyya na neman dalibai dasuka kammala Digiri na farko domin turasu yin digiri na biyu a kasashen waje. A cigaba da shirin da gidauniyar takeyi na bunkusa Ilimi, gidauniyar…
Majalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bayyana cewa hare-haren da jiragen Sojoji suke kaiwa a jihar yana kashe mutanen gari ne kawai. Majalissar tace harin baya taba ‘yan ta’addar…
Gwamnatin Tarayya ta rabawa masu sana’ar aski guda 20 ‘yan asalin yankin Niger Delta Naira miliyan 88 a matsayin tallafi karkashin hukumar dake yiwa ‘yan yankin afuwa. Ko wanne daga cikin wadanda…
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa akan kashe kashen da ke faruwa a jihar Zamfara. Wannan shine karon farko da shugaba Buhari yayi furuci game da takaddamar dake faruwa a yankin.…
Yau Alhamis da misalin karfe hudu da ‘yan dige-dige, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki hanyar zuwa kasar Jordan. Shugaban zai halarci taro a babban birnin kasar na Amman tare da wasu…
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Abdulaziz, tace zata dauki matsafa 1,700 domin samarwa jihar zaman lafiya. Gwamnatin ta bayyana haka ne ta hannun Kwamishinan kananan hukumomi na jihar, Alhaji Bello Dankande,…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nazari dangane da harajin barasa da Kamfanukan dake sarrafa ke yi, kuma za ta duba yiwuwar rage harajin. Wannan matakin rage harajin akan barasar ya…
Dino Melaye, Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, yayi kira ga hukumar ASUU data fara binciken kwa-kwaf akan takardun Farfesoshin da sukayi aikin zabe. Ya godewa hukumar zabe ta INEC bisa yadda…
A cigaba da tattara sakamakon zaben wuraren da aka sake zabe a jihar Kano, INEC ta dage zaman zuwa 8 na safiyar Lahadi, 24/03/19. Baturen zaben ya bayyana hakan ne bayan cimma…