Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkannin masallatai da wuraren karatu ko taro na Shaikh Abduljabbar Shaikh Nasiru Kabara bisa zargin zagin yin kalamai masu barazana ga tsaron jihar. Sanarwar…
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkannin masallatai da wuraren karatu ko taro na Shaikh Abduljabbar Shaikh Nasiru Kabara bisa zargin zagin yin kalamai masu barazana ga tsaron jihar. Sanarwar…
Taskar Malamai: Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Dabo FM tare dada Shei Hamza Uba Kabawa Da sunan Allah mai rahama da jin kai : A ƴan kwanakinnan maganganu…
Hukuncin mutum ya kashe kansa tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga masallacin Ansaru Sunnah da ke karamar hukumar Fagge a birnin jihar Kano. Huɗubar Juma’a ta yau. 12/ 4/1442. 27/ 11/2020.…
Taskar Malamai daga Dabo FM tare da babban limamin masallacin Bello Road dake Kano, Sheikh Hamza Uba Kabawa Daga abin da ya kamata al’umma su sani shi ne : Duk abin da…
Taskar Malamai: Mahaddata Alƙur’ani daga Sahabbai – Tare da babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa. Sanin kowa ne cewa Sahabbai su ne alarammomi na farko da suka…
Shirin Taskar Malamai na Dabo FM tare da babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa. Sanin kowane cewa zawarci da gwagwarci na daga cikin manyan matsalolin zamantakewa. Duk…
Babban limamin Masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa yayi kira ga shuwagabanni, ‘yan kasuwa da sauran jagororin al’ummar musulmi da suji tsoron Allah SWA su tausasawa talakawa a wannan…
Abin lura: Duk da rasuwar dukkanin ‘ya’yanshi (SAW) illa Nana Fadima R.A!! Duk da rasuwar matar shi ta fari kuma mahaifiyar ‘ya’yanshi!! Duk da kasancewarshi maraya gaba da baya tun daga…
Taskar Malamai daga Dabo FM tare da Sheikh Hamza Uba Kabawa, babban limamin masallacin juma’a na kasuwar Singa a jihar Kano. Tarihin Musulunci cike yake da gwaraza da suka bayar da jininsu…
Abubakar Salisu Sani (Bin Danladi Mailittafi) A ƘADAMIN MUTUMTAKA, YANA CEWA DA SAHABBANSA: “Kaɗai dai cewa ni Mutum ne kamarku” IDAN KUMA YA HAU ƘADAMIN MANZONCI, SAI YA CE DA SU: “A…
Babban limamin masallacin Juma’a, Sheikh Hamza Uba Kabawa ya fadakar da al’umma wasu taril falala har 8 ta ranar Arfat. Shehin malamin bayyanawa DABO FM mecece ita wannan rana ma tun da…
Babban limamin masallacin Makkah, Imam Sheikh Abdulrahman ibn Abdul’aziz Al Sudais ya bada umarnin sanya harshen hausa cikin harsunan da za’a fassara hudubar aikin Hajji. DABO FM ta rawaito babban limamin masallacin…
Jaipur, India (DABO FM) – Sheikh Nuru Khalid, fitaccen malamin adddinin Islama ya nuna takaicin kalaman shugaba Muhammadu Buhari da ya ce ya saba yi duk lokacin da aka kashe mutane a…
Jaipur, India (DABO FM) – Sheikh Jabir Sani Mai Hula, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya, ya magantu kan yadda a ke kisan kiyashi a yankin arewacin Najeriya a ƙarƙashin mulkin shugaba…
RAJASTHAN: Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, malamin addinn Islama a Najeriya, ya sake jaddada bidi’ancin yin azumin ‘Sittu Shawwal’ bisa fahimtar Imam Malik (Allah Ya kara yadda a gareshi), kamar yadda ya ayyana.…
Sheikh Hamza Uba Kabawa, babban limamin masallacin kasuwar Singa ta jihar Kano yace Manzon Allah SAW ya bayyana matakan kariya daga annoba tin kafin zuwan Coronavirus. A hudubar da malamin ya gabatar…
Shugaban kungiyar IZALA JOS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana annobar ‘Corona Virus’ da ta addabi duniya a matsayin shirin Yahudawa wanda a cewarshi an kirkireta domin hana addinin Musulunci a fadin…
Shugaban kungiyar Izala Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya mayar da martani ga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari akan wani furuci da akace gwamnan yayi. DABO FM ta tattara cewar wasu…
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da batagarin da…
A watan Afirilun 2020, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, zai cika shekaru 13 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka kashe shi yayin da yake sallah a masallacinshi dake…