Faruk Adamu Kperogi, ɗaya daga fitattun tsofaffin ‘yan jarida a Najeriya ya ce shugaba Muhammadu Buhari yana ingiza wutar yakin basasa kasar. Kperogi, yanzu haka malami a sashin koyar da …
Ra’ayoyi
-
Tin bayan da gwamantin jihar Kano ta fara zaftare wa ma’aikatan jihar musamman yan fansho albashinsu, fitattu mutane musamman malamai suka rika bayyana ra’ayoyinsu dangane da abin da suka kira …
-
Ra'ayoyi
#Op-ed: Arewa da munafurcin ‘ya’yanta, Daga Muhammad Dangalan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineArewa, yankinmu da ba shi da tamka. Ana ta kira a zama tsintsiya madaurinki daya, sai dai tsintsiyar arewa ba ta dauruwa a hanyar alkhairi. Ba ma nuna kanmu yana …
-
Mubarak Ibrahim Lawan Kwacen Wayar Salula a Kano (I) Kwacen wayar salula a Kano matsala ce da ke ta qaruwa a wannan lokacin. Maganinta a yau bai wuce kawai mutane …
-
Tun bayan dawowa mulkin Siyasa a 1999 kudin tsarin Mulkin ƙasar mu ya bawa Gwamnoni cikakken iko da Mallaka. Inda kaso 90 na Arzikin ƙasa mallakar sune musamman Filayen noma …
-
Ra'ayoyi
Addini ne yasa NBA ta janye gayyatar da ta yi wa El-Rufai daga Rilwanu Shehu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTABBAS ADDINI NE YASA AKA CIRE EL-RUFA’I DAGA TARON NBA Daga: Rilwanu Labashu Yayari Yanzu haka kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta gayyaci Fitsararriyar Kafirar nan Fauriyya zuwa wajen taron …
-
Ra'ayoyiTaskar Malamai
‘Ran mumini fansa ne ga mutuncinsa Salallahu Alaihi Wa Sallam’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbubakar Salisu Sani (Bin Danladi Mailittafi) A ƘADAMIN MUTUMTAKA, YANA CEWA DA SAHABBANSA: “Kaɗai dai cewa ni Mutum ne kamarku” IDAN KUMA YA HAU ƘADAMIN MANZONCI, SAI YA CE DA …
-
Ra'ayoyiSiyasaTarihi
Tarihin gwagwarmayar siyasa: Shekarar NEPU 70 – Daga Muktar Mudi Spikin
by ..by ..Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da …
-
Ra'ayoyiSiyasa
#Op-ed: ‘Karamar hukumar Fagge na fuskantar ƙasƙantaccen wakilci a tarayya’
by ..by ..Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja …
-
Ra'ayoyi
Pantami: Wajibi ne wanda ya samu wadata ya ƙi jin dadin rayuwarsa?, daga Hassan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbubuwa da dama da mutane suke kasa fahimta game da halin da Najeriya take ciki shine, akwai wasu mutane da suke samun wata kariya ko wani gata daga bangaren wani …
-
Ra’ayoyi: DAGA NA GABA… Tare da Ahmad Muhammad Nass. RAYUWA= Wata aba ce mai matukar muhimmancin gaske ga kowace halitta, musamman halittu ma’abota hankali, abin nufi dan’am da aljanu. Domin …
-
FadakarwaRa'ayoyi
‘Da ciwon ‘ya mace na ‘ya mace ne, da mata sun riƙa aura wa maza ƙawayensu’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineNASIHA GA MATA tare da Zainab Muhammad Michika. • Da ace mata na imani da kaddara kamar yadda ya kamata su san cewa komai rubutacce ne awajen Allah. Su gane …
-
Ra'ayoyi
‘Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRa’ayoyi: Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci, Daga Umar Aliyu Fagge. Ilimi, tunani da hankali sune matakin farko da mutum yake amfani …
-
Ra'ayoyi
Hikimomi 10 akan gasar yi wa miji kara’in rawa, daga Nasiru Salisu Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineNasir Salisu Zango :Hikimomi 10, Akan gasar yiwa miji kara’in rawa. 1..Kusan dukkan matan da naga fefen bidiyon su kosassu ne ko kuma ‘yan Duma Duma, muciya da zani kwalli …
-
Ra'ayoyi
Ko dai a dawowa da Sultan alfarmarsa, ko ya zare hannunsa a komai, Daga Hassan Ringim
by ..by ..Lokacin da Shehu Dan fodio ya kaddamar da jihadi, duk kasashen da ya mamaye(‘yanto), to ya kan bawa wanda zai jagorancesu(Amir) alkur’ani mai girma da kuma takobi. Wannan yanayi aka …
-
Cikin wata wasika daya aikewa Dabo FM, Sen Abba Madugu ya fara da cewa: Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje CFR Khadimul Islam Assalamu Alaikum Me Girma …
-
Umar Aliyu Fagge Siyasa da adawa abu daya ne a tsarin demokradiyya, babu yadda za ayi daya ya samu ba tare da dayan ba dokar da ta samar da tsarin …
-
Ra'ayoyi
Romon Dimokradiyya: Kura da shan bugu Kato da kwace kudi, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKura da shan bugu kato da kwace kudi! Wannan salon maganar shi ne mafi dacewa da halin da siyasar wannan zamani ta tsinci kanta a ciki. Romon demokradiyya (Dividends of …
-
Ra'ayoyi
Idan har Siyasa ba za ta zama sular ci gaban al’umma ba, bai dace ta rusa su ba, Daga Hassan Ringim
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHassan M. Ringim Sau da dama a mafi yawa daga cikin harkokin rayuwarmu kama daga addini, siyasa, kasuwanci da fannin tsaro gami da tattalin arziki da kula da lafiya hakanan …
-
‘Shugaban Talakawa’, Shamsuddin Kura, daga cikin sojojin baka a jihar Kano, ya bayyana shugaba Buhari a matsayin wanda yake wasa da hankulan talkawana Najeriya. Da yake bayyana haka a shirin …
