Rahotan yana zuwa ne kai tsaye, a rika sake loda shafin domin sabuntawa. JAIPUR INDIA: A yau Asabar, 16 ga watan Janairun 2021 ne ake kada kuri’ar zaben shugabannin kananun hukumomi da…
Rahotan yana zuwa ne kai tsaye, a rika sake loda shafin domin sabuntawa. JAIPUR INDIA: A yau Asabar, 16 ga watan Janairun 2021 ne ake kada kuri’ar zaben shugabannin kananun hukumomi da…
Jami’ar Ahmadu Bello ta sanar da ranar 25 ga Janairu a matsayin ranar da za a cigaba da karatu a makarantar. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na jami’ar, Auwalu…
Anyi kira ga masu sauraran kafar yada labarai na rediyon jihar Kaduna ksmc Queen fm Zaria, da su rinka tallata hajojin ko sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. Yace, yanzu haka gwamnatin Jihar…
An yi kira ga masu sauraren gidan rediyon KSMC QUEEN FM da ke Zaria a jihar Kaduna, da su rika tallata hajoji ko bayar da sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. Shugaban karamar…
JAIPUR INDIA: Babban mawakin jami’iyyar APC a Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya bai wa jarumi Tijjani Asase kyautar mota. DABO FM ta tattara cewar mawakin ya mallaka wa Asase mota kirar Toyota…
Taskar Malamai: Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Dabo FM tare dada Shei Hamza Uba Kabawa Da sunan Allah mai rahama da jin kai : A ƴan kwanakinnan maganganu…
Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba Donald Trump…
An bayyana wata sanarwa da hukumar kula da cututtuka ta Najeriya ‘NCDC’ ta fitar a matsayiin cin mutunci ga yaren Hausa da kuma rashin mutunta Hausawa. DABO FM ta tattara cewar a…
An nuna bukatar da ke akwai ga gwamnatin tarayya ta tsige daraktan riko na makarantar sarrafa fatu da kimiyya da kuma fasaha wato Nigeria Institute of leather and science technology samaru Zariya,…
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta bayyana kama wasu matasa da ake zarginsu da yanka wata mata a gidanta na aure, suka kuma yi awon gaba da wata a cikin gidan da…
Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan hanyar Kaduna…
A ranar 25 ga watan Disamba ce, miliyoyin mabiya addinin kirista suka gudanar da bikin ranar harhuwar Annabi Isa, na shekaru 2020. A kullum shuwagabanni suna mika sakon zaman lafiya ga mabiyansu,…
Rahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya sun bayyana cewa fada ya kaure tsakanin ‘yan bindigar da suke garkuwa da mutane a kan titin Kaduna-Abuja da su da abokan ta’addancinsu. Gwamnatin jihar ta…
Kasar Saudiyya ta haramta aurar da yan mata a kasar wadanda shekarunsu na haihuwa basu kai 18 ba. Hakan na kunshe a cikin wata takarda ministar shari’ar kasar, Sheikh Dr. Walid Al-Samaani…
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu ne da…
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu ne da…
Shin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar…
Wata mata mai suna Ally Opfer mai shekara 26 ta haihu a cikin minti 30 da ta gane tana dauke da juna biyu. Ta shiga fara lakuda duk kuwa da ta ce…
Sabuwar manhajar Crowwe, manhaja ce ta sada zumunta mai fasali da ya kunshi irin na manyan manhajojin sada zumunta irin su Facebook, Twitter da Instagram. Mai amfani da manhajar zai iya sanya…
Kai tsaye: A rika sake loda wannan shafin domin ganin sabbin rahotanni. (Dukkanin magananganun na Rabiu Kwankwaso ne.) Amsar ko sakon ta’aziyyar Gwamna Ganduje ta iske shi: Kwankwaso: To gaskiya ni ban…