Shin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar…
Shin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar…
Hukumar gasar kwallon kafa ta Laliga dake kasar Andulus wato Spain ta taya daukacin al’ummar Hausawa dake fadin duniya murnar bikin Ranar Hausa da yake gudana. Rahoton Dabo FM ya bayyana hukumar…
Sakamakon hadarin fashewar wasu abubuwa a kasar Lebanon a makon da ya gabata, Firaministan kasar, Hassan Diab ya ayyana sauka daga jagorantar shugabanci a kasar. Kazalika wasu daga Ministoci da ‘yan Majalissu…
Har yanzu ana cigaba da nuna damuwa da kisan jagoran tsaron kasar Iran, Qassim Sulaimani, da kasar Iran da dukkanin mabiya akidar Shi’a suke yi a fadin duniya. A wani bangaren wasu…
Kwana 1 bayan addu’ar Musulmai, ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya DABO FM ta binciko cewar cikin kasa da kwana 1 da Musulman kasar Australiya suka fito domin yin…
Majalisar Dokokin Kasar Iraki ta yi wani zama na musanman inda ta yanke hukunci akan fitar da sojojin Amurka daga kasarta. Rahoton Dabo FM ya bayyana Majalisar dai karkashin shugabancin Muhammed al…
A ranar 28 Satumbar 1992 Jirgin Sojojin Najeriya yayi hatsari a kusa da Jihar Lagos, inda mutane 163 suka rasu. A ranar 28 ga watan satumban shekarar 2018 Hukumar Jin ‘Kai ta…
Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku bidiyon saukar…
Gwamnatin kasar Indiya ta kaddamar siyar da Audugar Mata akan kudin kasar na Rupee 1 kacal, kwatankwacin Naira 5.07. Kasar ta rage farshin Audugar daga Rs 2.50 zuwa Rs 1 domin taimakawa…
Bayan shafe kwanaki 55 da Jirgin zuwa duniyar wata mai taken ‘Chandrayaan II’, jirgin yayi tutsu. DABO FM ta binciko cewa masu kula da jirgin sun rasa na’urarshi a lokacin daya rage…
Korafin yanar gizo-gizo da ‘yan kasar Birtaniya suka shigar na rashin amincewa da bukatar sabon Firaministan kasar na soke majalissar dokokin kasar ya samu goyon bayan mutane sama da miliyan daya. Dabo…
Bidiyo na 1 Bidiyo na 2 Karin Labarai…
Tin bayan ficewa daga yanayin hunturu, kasashen Turai suka shiga cikin matsanancin zafin da akayi shekaru aru aru ba’a ga irin yanayin a nahiyar ba. DABO FM ta binciko yacce rayuwa take…
Daga Aljazirah English View this post on Instagram Death toll in Sudan rockets to 100 say protesters, as security forces continue their bloody dispersal of the weeks-long sit-in outside the military headquarters…
Harin ta’addanci daya faru a unguwar ChirstChruch dake kasar New Zealand. An dai sami wani mutun da yayi amfani da bindiga ya shiga har cikin masallacin Noor a lokacin gudanar da sallar…
Nur Warsame ya bayyanawa duniya matsayinshi na kasancewa dan luwadi a shekarar 2010. Limamin dan asalin kasar Somalia ya yanke shawarar bude masallacin daya kira gidan duk wani dan luwadi ko ‘yar…
Luitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari biyar kwatankwacin naira 2550, saboda tarbar ta zuwa ma’aikatar. Yayi amfani da kudin ne wajen yin…
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin kasar Amurka…
Rahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed Alqunun Rahaf tare da Ministar harkokin kasashen waje ta Canada. Via BBC World Karin Labarai…
Ma’aikatar tsaron kasar Nijar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe mayakan kungiyar boko haram 280a iyakar su dake kudu maso gabashin Najeriya. An kashe yan ta’addar da adadinsu yakai 200 a sumamen…