[avatar user=”ibrahim” /] Shin da gaske Sayyadina Umar ya taba aika sako daular Borno? Wakilin DABO FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha yayi mana sharhin wannan tambaya. Mawallafa Tarihi dadama …
Sharhi
-
LabaraiSharhi
Ko yaya tasirin hudubar Sheikh Daurawa akan tsige Sarkin Kano?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Juma’ar da ta gabata, daya daga cikin malaman jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, yayi huduba akan dambarwar dake tsakanin Gwamnatin da Majalissar Dokokin jihar Kano da Sarkin …
-
LabaraiSharhi
Kalaman Sheikh Daurawa sun janyo cece-kuce tsakanin magoya bayan gwamnatin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalaman Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa akan dambarwar dake tsakanin gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Mal. Muhammadu Sunusi II, ya janyo cece-kuce. Sheikh Daurawa, a hudubar da …
-
Sharhi
Iyalan Marigayi Ado Bayero da Mal Shekarau zasu nemi hakkokinsu na sharrin kisan Sheikh Jafar?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daidai lokacin da malamai da al’umma suka gaskata ikirarin kisan Sheikh Jaafar da Boko Haram ta ayyana aiwatarwa, DABO FM ta tattaro batutuwan zarge-zarge da akayi kan masu hannu …
-
SharhiSiyasa
Sharhi: Wasu daga cikin farfagadar mabiya ‘Kwankwasiyya’ da suka yadu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan takaddama data afku a wannan mako da muke fita daga ciki na kama wani matashi dan darikar Kwankwasiyya da hukumar tsaro ta farin Kaya a Najeriya ‘DSS’ tayi, …
-
Sharhi
Abubuwan da zasu iya faru wa in Sarki Sunusi ya ketare wa’adin Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyon bayan wa’adin kwana biyu da gwamnan Kano ya baiwa Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, na karba ko barranta daga shugabancin da aka nadashi, DABO FM ta tattara abubuwan da …
-
Sharhi
Me gwamnatin tarayya take nufi da dora hoton Sarkin Kano da Buhari kadai? Ba Ganduje da Sarakuna 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan kammala taron yaye daliban makarantar koyar da aikin dan sanda dake jihar Kano, fadar Gwamnatin Najeriya ta wallafa hotunan zuwan da shugaba Buhari yayi a shafinta na Twitter @NigeriaGov. …
-
Sharhi
#JusticeForKano9: Shirun ‘Yan Arewa da Malaman ‘Social Media’ akan mayarda Yaran Kano 9 Arna
by Dabo Onlineby Dabo Online-Muhammad Aliyu Sace Yara guda 9 ‘Yan jihar Kano, aka siyar da su aka kuma mayar dasu Kiristoci a jihar Anambra – Lamari mai daukar hankali daya kamata ace Musulmi …
-
Sharhi
Labaran Karya: Auren Shugaba Buhari da Sadiya Faruk ba gaskiya bane
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBatun karin auren da shugaba Muhammadu Buhari zai yi, batu ne da ya ja hankalin mutanen Najeriya baki daya musamman a Arewacin Najeriya. DABO FM ta gudanar da bincike domin …
-
Sharhi
‘Minista akayi yunkurin kashewa’ – Hakan ya sanya masa rigar Siyasa kenan?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan zarge-zarge da shan suka da Jagoran darikar Kwankwasiyya da mabiyanshi suka sha, cece-kuce ya chanza salo. Tin da fari dai wasu daga cikin mabiya Kwankwasiyyar suna gani cewa sunyi …
