Kungiyar Kwallon kafa ta Aston Villa ta lallasa Liverpool da co 7 da 2 a gasar cin kofin Firimiya na kasar Burtaniya. Hakan na zuwa sa’o’i kadan bayan da Manchester United ta…
Kungiyar Kwallon kafa ta Aston Villa ta lallasa Liverpool da co 7 da 2 a gasar cin kofin Firimiya na kasar Burtaniya. Hakan na zuwa sa’o’i kadan bayan da Manchester United ta…
Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool ta sha da kyar a hannun Kungiyar Leeds United. An dai tashi daga wasan Liverpool na da 4, Leeds United na da 3. Wannan wasan shi ne…
Kungiyar Bayern Munich ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai bayan ta zura wa Kungiyar PSG kwallo daya a raga. Dan wasa Coman ne ya jefa wa kungiyar kwallon guda daya tilo da…
Kungiyar Barcelona ta shirya korar mai horar da kungiyar Quique Setien bayan tashi daga wasan kungiyar da Bayern Munich. Fitaccen dan jaridar wasanni, Fabrizo Romano ne ya tabbatar da haka a wani…
Kungiyar Barcelona ta kasar Spain ta sha kashi a hannun kungiyar Bayern munich ta kasar Jamus da ci 8 da 2 . Wasan ya kasance na daf da na kusa da na…
Tsohon gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafar kungiyar Barcelona kuma mai horar da kungiyar Al-Sadd ta kasar Qatar, Xavi Hernandez ya kamu da cutar Koronabairas, rahotanni sun tabbatar. Kungiyar ta Al-Sadd ce…
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umar nin bude gidajen kallon kwallon kafa dake fadin jihar, sai dai ya bada sharudda yanda zasu kare yaduwar Kwabid19. Rahoton DABO FM daga…
Hukumomin gudanarwar gasar Ligue 1 ta kasar Faransa ta soke gasar ta kakar 2019-2020. Firaministan kasar Faransa, Edouard Philippe ya bayyana cewar kasar ta soke dukkanin al’amuran wasanni har zuwa watan Satumba.…
Kyaftin na kungiyar kwallon kafan Najeriya ta Super Eagles, Ahmad Musa yayi tsokaci game da yadda masu kudi suke baiwa gwamnati taimako. Ahmad Musa ya bayyana cewar baiwa gwamnati tallafi domin yaki…
Dan wasan Juventus, Paulo Dybala dan asalin Argentina kuma gogaggen dan wasan da ake ji dashi a duniya ya tabbatar da ya karbi saka makon gwajin da aka yi masa a kan…
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa takwararta ta jihar jihar Jigawa wato Jigawa Golden Stars da ci 2 babu ko daya a cigaba da bugun wasanni ajin Firimiya. Wasan da…
Barazana ta cika kungiyar kwallon kafa ta Juventus bayan samun dan wasan bayan kungiyar dauke da cutar Coronavirus, wato Rugani wanda kuma Kwana uku da suka wuce dan wasan yayi cudanya da…
Faifai bidiyon dan wasan kwallan kafar Liverpool kuma zakaran dan kwallon kafar duniya a matsayi na 4, kana gwarzon dan wasa na farko da yafi iya kwallon kafa a nahiyar Afirika, Sadio…
Tsohon dan wasan kwallon kafa ta kasar Germany, Mesut Ozil ya bayyana yardar a matsayin garkuwa da take taimakonshi a rayuwa. Dan wasan dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal,…
Wasu fusatattu matasa da ake zargin magoya bayan kungiyar kwallon kafan Katsina United ne sun tsare yan wasa da ma’aikatan kungiyar na tsawon awanni bayan tashi daga yin canjaras a jihar Katsina.…
Kyaftin din Super Falconets ta Najeriya da kuma yar wasan gaba ta kungiyar kwallon kafar Mata ta Barcelona, Asisat Oshiola, ta lashe kambun gwarzuwar yar wasar kwallon kafa ta nahiyar Afrika. Wannan…
Dan wasan gaba na kasar Senegal da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Sadio Mane, ya lashe kambum zama gwarzon dan kwallon shekarar 2019a karon farko. Hakazalika, yar wasan Najeriya, Asisat Oshiola ce…
Cristiano Ronaldo, dan wasan gaba na kungiyar Juventus, ya jefa kwallaye 3 a wasan farko da ya buga a sabuwar shekar 2020. Wasan gasar Serie A da kungiyar Juventus doke kungiyar Cagliari…
Kyaftin din kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa tare da kungiyarshi da Al Nassr ta kasar Saudiyya, sun samu nasarar lashe kofin ‘Super Cup’ bayan doke kungiyar Taawon a bugun daga kai sai…
Dan wasan gaba na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Misira, Muhammad Salah, ya samu nasarar lashe kambu na gwarzon dan wasa a gasar cin kofin duniya ajin kungiyoyi. Hakan na zuwa ne…