A yayin da ake cigaba da bayyana ra’ayoyi game da ranar samun ‘yancin kan Najeriya na shekaru 60, wasu yan Najeriya na cigaba da bayyana mabanbanta ra’ayoyin su gane da …
Siyasa: Rigar ‘Yanci
-
Ra'ayoyiSiyasa: Rigar 'Yanci
Ba Kwankwaso ne basa so ba, cigaban Talaka ne yake musu ciwo – Dangalan Muhammad Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDangalan Muhammad Aliyu: A kullin muna gode wa Allah Mahalicci da yake kara bamu ikon yin tunani mai zurfi don fahimtar rayuwa. Sanin kowa ne, matasa sune kashin bayan cigaban …
-
SiyasaSiyasa: Rigar 'Yanci
Mulkin APC: Zaben2019 ‘Inconclusive’, Jamb 2019 ‘Inconclusive’, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasancewar shekarar 2019 ta fara nisa, sabbabin al’amura na ban mamaki sun faru kama daga sabgogin zabe dama wasu batutuwa da gwamnatin APC take rajin fada wanda kowa yasan karairayi …
-
Siyasa: Rigar 'Yanci
Rigar ‘Yanci: Sabon Salo , Gwamnan Jama’a da Gwamnan Shafaffu da Mai, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZaku iya turo da naku sakon ta adreshin email dinmu a “submit@dabofm.com Jihar Kanon Dabo, jiha mai abin mamaki, mai Dala da Goron Dutse, mai Gwamna biyu cikin zamani guda. …
-
Siyasa: Rigar 'Yanci
Rigar ‘Yanci: Kwankwasiyya Farfagandiyya Limited, kashi na biyu Daga A.M.D
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAssalam Alaikum. Ga masu bibiyar rubutu na akan mabiya darikar Kwankwasiyya da halayensu na ‘yada farfaganda, idan baku manta ba, nace ina zuwa da alakar ‘Yan Kwankwasiyya da Propaganda kashi …
-
Siyasa: Rigar 'Yanci
Kano: Alakar ‘Yan Kwankwasiyya da Propaganda, Daga A.M.D
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTafiyar Kwankwasiyya tafiya mai karfin matasa wacce Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yake jagoranta. Sani kowa ne cewa, a wannan kadamin da muke ciki, hanyoyin samun labarai nada sauki saboda shigowar …
-
Ga duk mutumin da yake bibiyar al’amuran siyasa a Najeriya, yana da masaniya akan zaben Gwamnoni da na yan majalisar jiha da aka gudanar a ranar 9/3/2019. A lokacin hukumar …
-
Siyasa: Rigar 'Yanci
Rigar ‘Yanci: Abba Gida Gida ko Executive Mai Sinƙe?, Daga A.M. Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineCigaban al ummata ,da kaucewa zamba da sace sace yafi muhimmanci. Ko lokacin ,Hisham Bin Abdul Malik da sauran manyan shugabanni ,irin haka ga makwaɗaitan masana ya faru ,amma bai …
