Wasu matasa masu amfani da shafukan sada zumunta musamman Facebook, sun ɗaura ɗamarar kawo sauyi domin inganta rubutun Hausa. A cewar matasan, lokaci ya yi da ya kamata a ce …
Al’adu
-
Al'aduDuniyaLabarai
#RanarHausa: Hukumar gasar kwallon kafa ta Laliga ta taya al’ummar Hausawa murna
Hukumar gasar kwallon kafa ta Laliga dake kasar Andulus wato Spain ta taya daukacin al’ummar Hausawa dake fadin duniya murnar bikin Ranar Hausa da yake gudana. Rahoton Dabo FM ya …
-
Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, …
-
[avatar user=”ibrahim” /] Shin da gaske Sayyadina Umar ya taba aika sako daular Borno? Wakilin DABO FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha yayi mana sharhin wannan tambaya. Mawallafa Tarihi dadama …
-
Al'aduTarihi
Tarihi: Asalin Kunnuwa biyun Rawani, Tagwayen Masu da Takalmin Jimina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTagwayen Masu wasu masu ne guda biyu da suke a hade kuma yanzu ya zama shi ne abu mafi mahimmanci a gidan sarautar Kano wanda yake nuna duk wanda ya …
-
Rundunar ‘yan kwamatin hadin gwiwa mai taken ‘Coalition Joint Task Force’ na reshen jihar Kaduna sun shiga chafke masu askin banza a cikin da wajen gari domin yi musu aski …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Yanzu haka shirye-shirye sun yi nisa domin fara bukukuwan cikar Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma shugaban majalissar sarakunan jihar Kaduna Alhaji Shehu Idris, shekaru 45 …
-
Al'aduLabarai
Likkafar yaren Hausa ta daga zuwa matsayi na 11 cikin yarukan da sukafi shahara a Duniya
Sabon bincike ya nuna cewa yaren Hausa da akafi yi a Arewacin Najeriya da wasu kasashen Afirka irinsu Kamaru, Nijar, da Chadi ce yare ta 11 a duniya. A cewar …
-
Tsohon shugaban kasar Zimbabuwe shugaba Robert Mugabe ya Rasu. Robert Mugabe mai Shekaru 95 a Duniya, shi ne shugaban da yayi fice wajen kawo wa al’ummar kasar ‘yancin kan su. …
-
Al'aduLabarai
Borno ta doke Kano a zabe na 2 a gasar Kwalliyar Al’adu bayan ayyana zaben farko ‘Inconclusive’
Rahotanni masu cin karo da juna. Daliban jihar Borno ne suka lashe zaben gasar kwalliyar gargajiyar al’adun Najeriya da aka gudanar a Jami’ar ABU Zaria. Rahotan da yaci karo da …
-
Al'aduLabaraiTaskar Matasa
Daliban Kano sun lashe gasar Kwalliyar Gargajiya ta Jami’ar ABU bayan sunyi ado da Jajayen Huluna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben jihar da ta fi kowacce jiha iya kwalliyar Gargajiya. An gudanar da zaben ne …
-
Al'aduLabarai
Kun taba ganin yacce ake Hawan Dokin Kara? Mutanen Fagge a jihar Kano suna gayyata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’ummar karamar hukumar Fagge dake cikin birnin jihar Kano, sunyi shura wajen yin sana’o’in Hannu musamman wajen dinkin kaya irin na Hausawa. Sai dai ba’a iya nan mutanen unguwar suka …
-
-
-
Al'adu
Masarautar Rano ta hukunta Hakimai da sukayi wa sarkin Kano Sunusi mubaya’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasarautar Rano dake jihar Kano ta hukunta wasu hakimanta da suka bijerewa umarnin Sarki. Hakiman garin Bebeji dana Tudun Wada ne suka karbi hukunci dakatarwa daga masarautar. A cikin wata …
-
Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah …
-
Masallacin JAMA MASJID, na daya daga cikin masallatai masu dadewar shekaru a kasar Indiya dama duniya baki daya. Masallacin da keda zama a garin Jaipur na jihar Rajasthan dake arewacin …
