Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, Abdullahi Umar…
Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, Abdullahi Umar…
Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da su ka…
[avatar user=”ibrahim” /] Shin da gaske Sayyadina Umar ya taba aika sako daular Borno? Wakilin DABO FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha yayi mana sharhin wannan tambaya. Mawallafa Tarihi dadama suntafi akan…
Tagwayen Masu wasu masu ne guda biyu da suke a hade kuma yanzu ya zama shi ne abu mafi mahimmanci a gidan sarautar Kano wanda yake nuna duk wanda ya mallake su…
RAJASTHAN: Ranar 8 ga watan Yuni, rana ce mai matukar tarihi a Najeriya duba da irin abubuwa da suka taba faruwa a irin ranar. Ba iya Najeriya, ranar ta na da matukar…
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci mai yin…
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci mai yin…
Muhammad Aliyu Dangalan Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi wanda suka tabbatar da yiwuwar jin yaren a wajen Sarki Fir’auna. Bayan…
Jirgi mai kirar Boeing 707 ya fadi a jihar Kano yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 176 a cikin shekarar 1973.…
Kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa Ikamatu Sunnah, kungiyace ta addini Musulunci a Najeriya wacce wanda ya kafa ta, Marigayi Sheikh Isma’ila Idris, dan jihar Kano ya kafa a shekarar 1978. Duk da…
A yau Laraba, 15 ga watan Janairun, 2020, mai girma, Sir Ahmadu Bello, Sardauna ya cika shekaru 56 bayan da Manjo Nzeogwu ya kashe shi. DABO FM tayi waiwaye a yanayi na…
Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, rediyon ta…
A lokacin da ake cigaba da samun matsalolin rashin wutar Lantarki a Najeriya ta awa 24, DABO FM ta binciko lokacin da ake sanar da dauke wuta a Najeriya. A wata sanarwa…
Har yanzu ana cigaba da nuna damuwa da kisan jagoran tsaron kasar Iran, Qassim Sulaimani, da kasar Iran da dukkanin mabiya akidar Shi’a suke yi a fadin duniya. A wani bangaren wasu…
Biyo bayan rahoton Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki da muka fitar, mutane da dama suna ganin babu hadin Sarkin…
Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa rashin yi…
A ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, zuwa ofishinsu.…
A ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, zuwa ofishinsu.…
A yau Juma’a 4 ga watan Okotoba, na shekarar 2019, mai girma Shattiman Dutse Hakimin Gundumar Yayari dake karamar Hukumar Buji cikin jihar Jigawa yake cika shekaru 60 da rike da sarauta…
Ranar 1 ga Oktoban shekarar 1960 Najeriya ta samu ‘yancin kai daga hannun Birtaniya. Najeriya dai tana da kabilu fiye da 300 inda itace a matsayi na 3 a yawan kabilu a…