Matashin da baturiyar Amurka Jeanine Delsky ta biyo har Panshekara dake garin Kano, Sulaiman Babayero Isa yace shifa da soyayya da matan Najeriya haihata-haihata. Majiyar Dabo FM ta jiyo Sulaiman …
Taskar Masoya
-
LabaraiTaskar Masoya
“Anyi yunwa halin kowa ya fito fili” -Nafisa, budurwar matashin da Baturiya ta biyo Kano
Budurwar matashin nan Sulaiman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yiwo tattakin soyayya tun daga Amurka ta kuma bashi zoben kauna tare da shirin yin aure, Nafisa Tahir ta bayyana …
-
LabaraiTaskar Masoya
Hisbah ta aika sammaci ga baturiyar Amurka da matashin da suke kokarin aure a Kano
Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo …
-
LabaraiTaskar Masoya
Soyayya ta sanya Sa’id Muhammad ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama a Abuja
Muhammad Sa’id Jammal dan Najeriya dake zaune a Abuja ya ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama saboda soyayyar ta da son tafiye tafiye, iyayen Jammal yan asalin Labanon ne …
-
LabaraiTaskar Masoya
Baturiya yar Amurka ta yo tsuntsun soyayya zuwa Kano don iske saurayinta dan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata baturiya yar asalin birnin California na kasar Amurka, tayo tattaki har zuwa jihar Kano domin iske masoyinta dake a unguwar Panshekara ta birnin Kano. DABO FM ta tattara cewar …
-
Taskar Masoya
Wasu masoya a Kano sun nemi a yaba musu bayan shafe kwanaki 5 basuyi magana da juna ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasana suka ce Soyayya ruwan zuma ce, idan aka sha sai a baiwa masoyi. Wadansu masoya biyu daga jihar Kano sun aiko mana da sako kamar yacce aka saba bisa …
