Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba Donald Trump…
Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba Donald Trump…
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya bayyana cewa rikice-rikicen jami’iyyar APC a jihar Jigawa ka iya kawo rugujewar jami’iyyar a shekarar 2023. Gwamnan ya ce idan jami’iyyar ta ruguje sakamakon rikicin…
Wasu majiyoyi sun yi nuni da cewa tsohon shugaban APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na jami’iyyar. Hakan na zuwa ne bayan da uwar jami’iyyar APC ta…
Alamu na nuna cewa Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Zariya ta dare biyu tun bayan gudanar da zabukan Shuwagabannin gunduma na Jam’iyyar da aka gudanar a makon da ya gabata. Hakan ya…
A yayin da ake cigaba da bayyana ra’ayoyi game da ranar samun ‘yancin kan Najeriya na shekaru 60, wasu yan Najeriya na cigaba da bayyana mabanbanta ra’ayoyin su gane da cigaba ko…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike wa majalisun Najeriya wata doka da za ta bayar da damar a cefanar da kamfanin da yake samar da mai na gwamnati ga ƴan kasuwa. Rahoton…
A cikin makon da muke bankwana da shi, ga ma’abota amfani da Facebook za su ga yadda mutane ke wallafa hotunan dauki da kanka, su zaro idanu tare da rataya wani dogon…
Dan takarar gwamna jihar Edo a jami’iyyar PDP, Godwin Obaseki ya lashe zaben gwamnan jihar a karo na biyu. Hukumar zabe ta INEC ce ta sanar da haka da ranar yau bayan…
Dan majalissar Tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Gagarawa, Gumel, Maigatari da Sule Tankarkar a jihar Jigawa, Hon. Nazifi Sani Fulawa ya gwangwaje al’ummar mazabarsa da abin arziki. Dan majalissar an zabe shi…
Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da su ka…
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PRP a zaben 2019, Mallam Salihu Sagir Takai, ya bar jami’iyyar PRP zuwa APC mai mulkin jihar Kano. Tin dai a jiya Litinin, hotunan dan…
Shugaban rikon kwaryar jam’iyya mai mulki a kasa, Mai Mala Buni ya bayyana cewar ‘yan Najeriya za su sha mamaki sosai nan gaba dangane da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa da za su…
A Litinin nan, 27 ga watan Yunin shekara ta 2020 Dan majalisar wakilai na Kasa mai wakiltar mazabar karamar hukumar Soba ta Jihar Kaduna Hon Ibrahim Hamza Soba, wanda aka fi sani…
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM ya bayyana…
Tsohon kakakin majlissar tarayyar Najeriya, Rt Hon Yakubu Dogara ya bar jami’iyyar PDP zuwa jami’iyyar mai mulki ta APC. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan da suka gana da shugaba Muhammadu…
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daka mukamin shugabancin kasar, inda ta bayyana Najeriya karkashin Buhari kamar majiyyacin dake bukatar injin shakar iska ne domin…
Kotu a jihar Kano ta kwace kujerar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Rogo karkashin jam’iyyar APC, Magaji Dahiru Zarewa. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa nan take kotun ta umarci…
Tsohon kwamishinan aiyuka na jihar Kano, Mu’az Magaji ya jinjinawa tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso wajen kwazon da ya nuna na dankwafar da mukaminsa a hukumar Neja Delta domin almundahanar da tayi…
Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja zani ba,…
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana gwamnan Kano, Dr Ganduje a matsayin wanda bai cancanci rike duk wata kujera ta jagorantar al’umma ba. DABO FM ta tattara cewar tin dai fara…