‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun can suna kone gidajen al’umma a kauyen Mifa da ke karamar hukumar Chibok na jihar Borno. Wani mazaunin kauyen ya shaidawa The Cable cewa …
Sabon Labari
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
LabaraiSabon Labari
Mata sun fi Maza rikon amana, na tabbata bazasu hada kai don a kifar damu ba – Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce Mata sunfi Maza amana kuma yanada tabbacin bazasu ci amanar gwamnatinshi ba. Ganduje ya bayyana haka ne, yau Lahadi a fadar …
-
Babban LabariManyan LabaraiNajeriyaSabon Labari
Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro. Bayan tsawon lokaci da hukumar ta …
-
Gobara ta tashi ne a yau Litini, a kasuwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a cikin birnin Kano. Bayanai na shigowa yanzu…..
-
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin …
-
Manyan LabaraiNajeriyaSabon Labari
Atiku zai fuskanci matsin lamba in ya dawo Najeriya – Lai Muhammad
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan takarar jam’iyyar PDP matakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar zai fuskanci matsin lambar daga …
-
Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar kudin fasfo. Wanda kudinsu ya kama kamar haka: Mai shafi 32 = N25,000 (wa’adin …
-
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa …
-
Babban LabariNajeriyaSabon Labari
Atiku Abubakar ya dau hanyar zuwa kasar Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar ya bar kasar Najeriya yau da safe zuwa birnin Washington D.C babban birnin kasar …
-
Hatsarin dai yayi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba’a bayyana adadinsu ba. Hatsarin ya faru a Iworoko, jihar Ekiti a daren ranar asabar. #Ekitimourns
-
Babban LabariDuniyaManyan LabaraiSabon Labari
‘Yar Saudiyar da tayi ridda, ta samu mafaka a Canada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed Alqunun Rahaf tare da Ministar harkokin kasashen waje ta Canada. Via BBC World
-
Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke nema domin maye gurbin Munir El Hadadi da Denis Suarez. Jaridar Sifaniya ta rawaito cewa …
-
LabaraiSabon Labari
Gwamnatin Gabon ta tsayar da yunkurin juyin mulki, ta kama sojoji
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin kasar Gabon tace ta samu tsayar da yinkurin da sojoji sukayi nayi mata juyin mulkin a safiyar Litinin. An kama sojoji biyar da suka jagoranci kwace gudanarwar babban gidan …
-
Sojojin sun bayyana sanarwar kwace mulkin bayan da suka kwace gudanarwar gidan radiyon kasar. A safiyar Litinin din nan ne sojojin suka bayar da sanarwa a wata tashar talabijin a …
-
Babban LabariNajeriyaSabon Labari
Audio: Babu wani canji da Najeriya ta samu -Amaechi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFaifan muryar da masu fafutukar yakin neman zaben Atiku Abubakar suka fitar ya yi nuni da maganganun ministan harkar sufurin Najeriya, Rt Hon Rotimi Amaechi yana sukar gwamnatin da …
