Bayan kashe wasu manoma 43 da kungiyar Boko Haram ta yi a Jihar Borno, da kuma wani da aka kai duka kan manoman a Jihar Katsina a kwanan nan, wani …
Matsalarmu a Yau
-
FadakarwaMatsalarmu a Yau
Jayayyar hukuncin Kisa da satar Sadiya Idris gami da sauya mata addini -Daga Hassan Ringim
Tun bayan da kotun shari’ar musulinci ta yankewa wani mawaki da ya zagi fiyayyen halittu, Annabi Muhammad SAW mutane da dama suka shiga mahawara mai zafi kan dacewar hukuncin, sai …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
BincikeFasahar MatasaLabaraiMatsalarmu a YauSanarwa daga Al’umma
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
-
Matsalarmu a Yau
Tina baya: ‘Yan arewa basa alfahari da gwarzayensu lokacin da suke raye – Marigayi Tudunwada
Updated on 26/01/2020. Ranar 30 ga watan Yuni 2019, Allah Ya karbi rayuwar gogaggen dan jaridar dan asalin jihar Kano. Marigayi Umar Sa’idu Tudunwada, fitaccen dan jarida na jihar Kano, …
-
Matsalarmu a Yau
Matan Aure sun fara kokawa kan yacce Mazajensu ke aikensu siyo abu a lokacin da suke tare.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da kawo muku abubuwan da ke wakana a shafukan sada zumunta musamman a Instagram, yau ma mun sake yin nutso a shafin nan na Northern Blog, shafi dake …
-
Matsalarmu a Yau
Matsalar Tsaro: Akwai buƙatar a tuna maka Baba, Daga Rabi’u Biyora
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWallahi Tallahi al’ummar Nigeria sun kaunaceka ne sakamakon sanin da sukayi maka na jarumin soja, wanda ko kadan baka wasa idan akayi abun dazai cutar da rayuwarsu. Sanin gwagwarmayar da …
-
Matsalarmu a Yau
Ɗan gidan Tsohon Kakakin Majalissar Kano, Yusuf Ata ya makantar da wata Budurwa – Mutanen Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’umma karamar hukumar Fagge sun zargi dan gidan tsohon kakakin majalissar jihar Kano, Hon Yusuf Abdullahi Ata da aikata wa wata baiwar Allah danyen aikin da yayi sanadiyar rasa idonta …
-
Saurari wani tsohon shirinmu tare da Mal Abbas Attahir akan matsalar al’majiranta a arewacin Najeriya.
-
Wannan sako ne daga wani matashi daya bukaci mu boye sunanshi. Kaima zaka iya turo mana da naka sakon a shafinmu na facebook, twitter da kuma instagram. Assalam Alaikum, Jama’ar …
