World’s First pure Hausa online Radio

Suggestions

  • Bangaren Karatu
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Taskar Matasa
  • Gida
  • Bangaren Karatu
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Taskar Matasa
  • Gida
  • Labarai
  • Duniya
  • Najeriya
  • Kwalliyar Mata

Mobile Logo

Nishadi

Labarai/Nishadi

Mashiryan shirin Labarina sun fara daukar kashi na 3

January 30, 2021January 30, 2021

Masu shirya fitaccen shirinnan na Labarina sun sanar da fara ɗaukar cigaban shirin kashi na 3. Babban mai bayar da umarni a shirin, Aminu Saira ne ya sanar da haka a wani…

Labarai/Nishadi

Mashiryan shirin Labarina sun fara daukar kashi na 3

January 30, 2021January 30, 2021

Masu shirya fitaccen shirinnan na Labarina sun sanar da fara ɗaukar cigaban shirin kashi na 3. Babban mai bayar da umarni a shirin, Aminu Saira ne ya sanar da haka a wani…

Labarai/Nishadi

Rarara ya ba wa Tijjani Asase ‘Sangami’ kyautar motar miliyoyin Nairori

January 8, 2021January 8, 2021

JAIPUR INDIA: Babban mawakin jami’iyyar APC a Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya bai wa jarumi Tijjani Asase kyautar mota. DABO FM ta tattara cewar mawakin ya mallaka wa Asase mota kirar Toyota…

Labarai/Nishadi

Jarumi Adam A. Zango ba shi da lafiya

September 26, 2020

Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Adamu Abdullahi Zango da aka fi sani da Zango ba shi da lafiya, DABO FM ta tattara. Jarumin ya wallafa sako a shafinsa…

Nishadi

Babban gida, manyan motoci, ga iPhone, babu sauran wayewar da ta rage min -Gwanja

July 23, 2020July 23, 2020

Fitaccen mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Ado Isa Gwanja ya bayyana cewa babu wata sauran wayewa data rage masa a fadin duniya. Rahoton DABO FM ya bayyana mawakin yayi wannan fariya…

Labarai/Nishadi

Mawakiya Maryam A. Baba ‘Sangandale’ ta kwanta matsananciyar rashin lafiya

July 21, 2020

An kwantar da fitacciyar mawakiyar Hausa, Maryam A Baba da aka fi sani da ‘Sangandale’ a asibiti sakamakon matsananciyar rashin lafiya. Da yake fitar da labarin, abokin sana’arta, jarumi Abba El-Mustapha, ya…

Menene tsakanin Adam Zango da Hadiza Aliyu Gabon?
Nishadi

Me ke tsakanin Adam Zango da Hadiza Aliyu Gabon?

June 24, 2020June 24, 2020

A cikin makon nan, alamu sun nuna akwai wata kyakkyawar alaka da take tsakanin taurarin fim na masana’antar Kannywood, jarumi Adam Zango da jaruma Hadiza Gabon. DABO FM ta tattara yadda jarumi…

Nishadi

Watanni 8 bayan fita daga Kannywood, Adamu Zango ya koma

April 7, 2020April 7, 2020

Fitaccen jarumi da mawakin Hausa, Adam Abdullahi Zango ya koma masana’antar Kannywood, masana’antar da a baya ya ayyana ficewa daga ciki. DABO FM ta tattara cewar jarumin wanda aka fi sani da…

Labarai/Nishadi

Hamisu Breaker ya shiga jerin manyan mawakan da akafi kallo a Najeriya

March 31, 2020April 1, 2020

Fitaccen mawakin Hausa, Hamisu Breaker, ya zama wanda akafi kallon wakokinshi a duk cikin mawakan Hausa a halin yanzu. DABO FM ta tattara bayanai wanda zamuyi duba akan Youtube inda a nan…

Labarai/Nishadi

Maryam Booth za ta raba buhuhunan Shinkafa, Mai da sauran kayayyakin abinci

March 29, 2020March 29, 2020

Fitacciyar jarumar fim ta Kannywood, Maryam Booth zata raba kayyakin abinci ga masu tsananin bukatar taimako dake sansanin yan gudun hijira. DABO FM ta tattara cewar kayyakin abincin sun hada da buhuhunan…

Yan Matan Kannywood, dabofm
Nishadi

Zamani Riga: Me duniyar Kannywood take ciki a Yau da nasarorinta?

January 29, 2020

Ahmad Muhammad Nass. Sana’ar fim na daya daga cikin sanao’in da suka shahara kuma ta samu karbuwa tsakanin al’umomin yankuna da dama a duniya. Sana’ar Fim sana’a ce da ma’abotanta da gungun…

Labarai/Nishadi

Mawakan ‘Hip-Hop’ 2 sun gina titi mai tsawon kilomita 2.5 a jiharsu ta Anambra

January 13, 2020January 13, 2020

Fitattun mawakan Najeriya, Kcee da dan uwanshi E-Money, suna gina titi da tsawonshi ya kai kilomita 2.5 a garinsu na Uli dake jihar Anambra. Kcee fitaccen mawakin da yayi wakar Limpopo, wacce…

Labarai/Nishadi

Darakta Hassan Giggs zai dauki nauyin yi wa wani matashi tiyatar ido

January 10, 2020January 10, 2020

Darakta Hassan Giggs na masana’antar Kannywood ya dau alkawarin daukar nauyin aikin ido na wani matashi mai suna Sani Lawal dake fama da ciwon ido wanda ya tai ga makantarshi. Daraktan ya…

Nishadi

Shekaru biyar da rashin Dan Ibro: Waye ya maye gurbinshi?

January 5, 2020January 5, 2020

Rabilu Musa , wanda aka fi sani da Dan Ibro, fitaccen jarumi, jarumin barkwanci, mashiryin fim hakazalika mai bayar da umarni, ya kasance dan wasan barkwanci da masa’antar Kannywood bata taba samu…

Yan Matan Kannywood, dabofm
Nishadi

Yacce yan matan Kannywood suka shilla yawan shakatawa a manyan biranen duniya

January 4, 2020April 15, 2020

Kusan kowanne farkon shekarar bature, al’umma da dama suna kallon lokacin a matsayin lokacin hutu da shakatawa kama daga masu kudi, sanannanun mutane da masu mulki musamman a kasashen turawa da wajen…

Nishadi

Jarumin kasar Indiya yaki kula Ali Nuhu bayan ya tayashi murnar cika shekara 54

December 28, 2019December 28, 2019

A ranar 27 ga watan Disambar 2019, jarumin kasar Indiya, Salman Khan, ya cika shekaru 54 a duniya. Hakan yasa fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi.…

Labarai/Nishadi

Shugaban Majalissar Dattijai ya baiwa jarumi Mustapha Nabruska mukami

December 14, 2019December 15, 2019

Sashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa, Northflix ya bayyana cewa; Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai ba shi shawara na musamman.…

Labarai/Nishadi

Buhari bai bawa dan Fim din Hausa, Nura Hussaini mukami ba

December 7, 2019December 7, 2019

A makon da muke ciki ne dai wasu daga cikin Kafafen Labarai na Hausa suka wallafa labarin cewa; “Shugaba Buhari ya baiwa Nura Hussaini mukami a kwamitin aikin Hajji.” Sai dai bayan…

Nishadi

Arewa24 ta fitar da cigaban shirin ‘Kwana Casa’in’ zango na 2

October 7, 2019October 7, 2019

Gidan Talabijin na Arewa 24 ya fitar da cigaban shirin Kwana Casa’in a manhajar Instagram. Hakan na zuwa ne bayan cika alkawari da tashar tayiwa masu kallonta da cewa zasu cigaba da…

Nishadi

Jira ya kare: Tsarabar Dauda Kahutu Rara

September 14, 2019December 28, 2019

Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Rarara, ya fitar da sabuwar wakar biyo bayan nasarar da shugaba Muhammadu Buhari ya samu a kotun koli akan abokin takararshi, Atiku Abubakar na jami’iyyar PDP. Kalli…

Labarai/Nishadi

Kotu ta bayar da belin Naziru Sarkin Waka, ta gindaya masa sharuda

September 12, 2019September 12, 2019

Wata kotu a jihar Kano ta bayar da belin Naziru Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanta na ranar Alhamis. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano…

1 2 3 4 Na gaba

Karin Labarai

Shafukanmu

Shahararru

01

Yanzu-yanzu: Sheikh Abduljabbar ya karɓi gayyatar yin muƙabala da wasu malaman Kano

Gwamnatin jihar Kano ta aike da goron gayyatar zama mukabala tsakankin Sheikh Abduljabbar da wasu malamai a jihar Kano. DABO FM ta…

02

Yanzu-yanzu: An saki ƴan mata makarantar Zamfara da aka sace

An saki yan matan nan da aka sace a makarantar kwana ta ‘yan mata da ke gari Jangebe da ke jihar Zamfara.…

03

Yan Bindiga sun sake harar wata makaranta a Kagara, sun sace mutum 7

Yan bindiga sun sake koma wa garin Kagara da ke jihar Neja a Najeriya, sun sace mutum 7. Rahotanni sun bayyana cewa…

  • Bangaren Karatu
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Taskar Matasa
  • Gida
Kai Tsaye: Kududdugar Korona
  • Nigeria 158,535
    Nigeria
    Tabbaci: 158,535
    Gudana: 18,510
    Warkewa: 138,056
    Mutuwa: 1,969
  • Ghana 86,465
    Ghana
    Tabbaci: 86,465
    Gudana: 4,866
    Warkewa: 80,952
    Mutuwa: 647
  • Cameroon 36,794
    Cameroon
    Tabbaci: 36,794
    Gudana: 3,292
    Warkewa: 32,936
    Mutuwa: 566
  • Niger 4,822
    Niger
    Tabbaci: 4,822
    Gudana: 240
    Warkewa: 4,405
    Mutuwa: 177
  • Chad 4,193
    Chad
    Tabbaci: 4,193
    Gudana: 357
    Warkewa: 3,690
    Mutuwa: 146