Abin lura: Duk da rasuwar dukkanin ‘ya’yanshi (SAW) illa Nana Fadima R.A!! Duk da rasuwar matar shi ta fari kuma mahaifiyar ‘ya’yanshi!! Duk da kasancewarshi maraya gaba da baya …
Fadakarwa
-
FadakarwaMatsalarmu a Yau
Jayayyar hukuncin Kisa da satar Sadiya Idris gami da sauya mata addini -Daga Hassan Ringim
Tun bayan da kotun shari’ar musulinci ta yankewa wani mawaki da ya zagi fiyayyen halittu, Annabi Muhammad SAW mutane da dama suka shiga mahawara mai zafi kan dacewar hukuncin, sai …
-
Wani zai iya yin matukar mamaki idan aka tareshi gami da yi masa tambayar ‘shin daga balagarka zuwa yanzu wace riba ka ci a rayuwarka? Wata kila zai yi kokari …
-
Fadakarwa
Takaitacciyar Nasiha: ‘Mafi Sharrin mutane shi ne mai fuska biyu’ – Sheikh Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA shirin takaitacciyar nasiha na DABO FM, mun tattaro muku sharrin mutane masu fuska biyu daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Mafi sharrin mutane shi ne mai fuska biyu.Manzon allah saw …
-
Manzon Allah SAW ya ce: duk wanda yaje wajan boka ko dan tsubbu (mai bada labarin abin da ya wuce ko kuma abinda zai zo nan gaba) allah ba zai …
-
ZAMANTAKEWARMU. Wani abu da sau da dama yake Sosa zuciyar duk wani mai kunya da sanin yakamata shine, yanda sau da dama akan tituna ko jikin shataletale da bakin kasuwanni, …
-
Assalamu alaikum Idan muka dauki kalmar alkibla muka bude ma’anarta, a taikaice za mu iya cewa kalmar na nufin fuskantar wani bangare da zai iya zama bagire na madogarar wani …
-
FadakarwaRa'ayoyi
‘Da ciwon ‘ya mace na ‘ya mace ne, da mata sun riƙa aura wa maza ƙawayensu’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineNASIHA GA MATA tare da Zainab Muhammad Michika. • Da ace mata na imani da kaddara kamar yadda ya kamata su san cewa komai rubutacce ne awajen Allah. Su gane …
-
Fadakarwa
Yadda wayar Salula take gurbata rayuwar matasa da kananan yara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWayar Salula aba ce dake taimakawa wajen saukaka rayuwar mutane, wajen neman Ilimi, sada Zumunta dama sauran abubuwan al-fanu. Sai dai a wani bangaren kuma, tana taimakawa sosai wajen kassara …
-
Cikin wannan yanayi na zamantar da kowanne al’amari kama daga wanda ya dace da wadanda ba’a iya canzasu kamar na addini, fadin ‘RIP’ ya zama ruwan dare a bakin musulmai …
-
An yanke wa wani malamin jami’an da ya yi batanci ga Annabi Muhammad SAW a shafinsa na sada zumunta hukuncin kisa. Malamain jami’ar mai suna Junaid Hafeez, yana tsare ne …
-
Fadakarwa
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga A. Bin Uthman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
Fadakarwa
Zagin Shuwagabanni da Malaman Addini tamkar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
-
Fadakarwa
Hasken Rayuwa: Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
Fadakarwa
Hotuna: Yacce wayar Salula ta bata Rayuwarmu ta Yau da Kullum
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWayar Salula aba ce dake taimakawa wajen saukaka rayuwar mutane, wajen neman Ilimi, sada Zumunta dama sauran abubuwan al-fanu. Sai dai a wani bangaren kuma, tana taimakawa sosai wajen kassara …
-
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
-
Fadakarwa
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
FadakarwaTaskar Malamai
Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa
Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin addinin Islama a jihar Kano. Yakubu Musa ya fara da cewa: “Amma shi wannan …
-
Ya kamata ace a kullum hankali da ilimi su ne jagorori gurin aiwatar da rayuwar mu ta yau da gobe, democradiya ta bamu damar yin za6e ne domin mu zakulo …
-
A cigaba da jan hankalin al’ummar Najeriya musamman mutane na arewaci akan siyarda ‘yancin da dokar kasa ta baiwa kowa. Muna kara godiya ga Allah, daya sa muka ga zaben …
