Kwamitin ganin wata a kasar Indiya mai sunan Markazi Chand Farangi Mahali da ke karakshin kulawar Maulana Khalid Rasheed, ya ce ba a ga jinjirin watan Shawwal a kasar ba. …
Azumi
-
AzumiLabarai
Sheikh Dahiru Bauchi ya barranta ga umarnin Sarkin Musulmi, ya jagoranci Sallar Idi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dahiru Usman Bauchi, jagoran darikar Tijjaniyya ta Najeriya, ya barranta da umarnin Sarkin Musulmi, ya jagoranci Sallar Idi a jihar Bauchi a Najeriya. A jiya Juma’a, mai alfarma Sarkin …
-
AzumiLabarai
24 ga watan Mayun 2020, Sallar Eid-el-Fitr – Sarkin Musulmai ya tabbtar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarkin Musulmai, Abubakar Saad II ya tabbatar da rashin ganin watan Shawwal a fadin Najeriya, ya ayyana ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallar Idi …
-
AzumiLabarai
Yanzu-yanzu: Babu kyakkyawan rahoton ganin wata a Najeriya – Kwamitin ganin wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin ganin wata a Najeriya, National Moonsighting Committee Nigeria, ya tabbatar da rashin samun cikakken rahotan ganin wata a fadin tarayyar Najeriya. DABO FM ta tattara cewar kwamitin ya bayyana …
-
AzumiLabarai
Yanzu-yanzu: Saudiyya tabbatar da ranar Sallar Eid-Ul-Fitr
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin ganin wata na kasar Saudiyya ya tabbatar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal a fadin kasar, ta kuma ce za a tashi da azumi a cike 30. Masarautar kasar …
-
AzumiLabarai
Ya kamata al’umma su yi amfani da goman karshe wurin komawa ga Allah da naiman gafarar sa-Mustapha Sitti
Daraktan agaji na kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa’ikamatussunnah ta kasa Injiniya Mustapha Imamu Sitti, ya bukaci al’ummar musulmi su yi amfani da wannan lokaci na goman karshe a watan Ramadana …
-
Azumi
Ramadan: Buhari yayi kira da a cigaba da wanzar da zaman lafiya, soyayya tsakanin al’umma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga al’umma musulmi su cigaba da zama cikin lafiya da wanzar da soyayya a tsakaninsu. A sakon taya musulmin kasar murnar zagayowar watan Ramadan ta …
