Amfanin Danyen Kwai Kwai ya na daga cikin nau’in abinci mafi kara lafiya a duniya. Yana dauke da sinadarai masu matukar muhimmanci da suke kara wa dan adam lafiya sosai. Danyen kwai…
Amfanin Danyen Kwai Kwai ya na daga cikin nau’in abinci mafi kara lafiya a duniya. Yana dauke da sinadarai masu matukar muhimmanci da suke kara wa dan adam lafiya sosai. Danyen kwai…
Hukumar Lafiya ta duniya ‘WHO’ ta ce akalla mutane miliyan biyu ka iya mutuwa idan har kasashe da sauran hukumomin lafiya suka kasa yin duk mai yuwawa wajen dakile cutar Koranbairas. DABO…
Babbar Ministar ma’aikatar ayyukan jinkai da bala’i a Najeriya, Hajiya Sadiya Umar Faruk ta koka kan yadda ta ce ake yada labaran karya a kan maganganun da bata fada ba. Ministar ta…
Masana ilmin kwayoyin cuta a jami’ar Oxford sun kirkiri rigakafin cutar Koronabairas da ta addabi duniya. Za a fara gwajin rigakafin kan mutane ranar Alhamis mai zuwa. Wannan ya biyo bayan wanda…
Gwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba, sai dai a siyar da kwalin gaba daya. Gwamnatin tayi dokar ne bisa…
Yanzu haka asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Shika Zariya ta dukufa wurin bunkasa kiwon lafiyar al’umma, da zama daya tamkar da dubu wurin gudanar da harkokin ta a matsayin…
Jaipur India (DABO FM) – Fitattun jarumawan Bollywood, Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da cutar Kwabid-19, DABO FM ta tabbatar. Zuwa yanzu an kwantar da jarumawan a asibiti dake…
Rahotanni sun tabbatar da wani yaro mai shekara 5 kacal a duniya da ya kamu da cutar Kwabid-19 a jihar Niger. Yaron da yake a karamar hukumar Chanchaga yana daga cikin mutum…
Jaipur , India (DABO FM) – Kamfanin maganin gargajiya na Pantanjali na kasar Indiya ya kaddamar da maganin Koronabairas mai sunan ‘Coronil and Swasari’. A taron manema labarai da kamfanin ya kiraa…
Hukumar Lafiya ta Duniya ‘WHO’ ta ayyana cewa a yanzu babu sauran cutar Shan Inna da ta rage a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar a ranar Alhamis, hukumar WHO dake Najeriya…
RAJASTHAN: ‘Yan majalissar jiha guda biyar a jihar Gombe sun kamu da cutar Kwabid19, wata majiya ta tabbatar wa da Solacebase.ng. Solacebase ta rawaito cewar ‘yan majalissun guda biyar suna daga cikin…
Sarkin Zazzau, mai martaba Alhaji Shehu Idris, ya yi kira ga al’umma da su bi umarnin gwamnti tare da bin duk shawarwarin masana kiwon lafiya domin dakile yaduwar cutar Kwabid19. Sarkin ya…
Mutumin nan da ya fara kamuwa da cutar Koronabairas a jihar Kano, Amb Kabiru Rabi’u ya warke, har ma ta kai ga an sallameshi ya koma gida cikin iyalanshi. DABO FM ta…
Mutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na twitter yau Alhamis. “Yau Alhamis, mutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a…
Mutane 148 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a yau Talata. 148 new cases of #COVID19; 43-Lagos32-Kano14-Zamfara10-FCT9-Katsina7-Taraba6-Borno6-Ogun5-Oyo3-Edo3-Kaduna3-Bauchi2-Adamawa2-Gombe1-Plateau1-Sokoto1-Kebbi 2950 confirmed cases…
Likitoci 10 a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano sun kamu da cutar Kwabid-19. Likitocin sun kamu ne yayin da da suke duba marasa lafiya a cikin asibitin, kamar yadda shugaban kungiyar…
Mutane 245 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar an samu mutane 76 37 masu dauke da ciwon a jihar Legas, 37 Katsina, 32 a Jigawa da…
Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar a Najeriya.…
Mutane 2 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 313. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar a Najeriya.…
Adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar Kwabid-19 ya zarta miliyan 3 fadin duniya inda kasar Amurka ta zama kasar da ta bi kowacce kasa yawan masu dauke a cutar a…