Bayan gwajin da aka yi ga daya daga cikin wanda aka killace bisa harsashen yana dauke da cutar sarkewar numfashi a karamar hukumar Sabon gari, da ke Jihar Kaduna, Yanzu …
Labarai
-
Labarai
Yayin dokar hana fita, an kama jami’in Karota a tube tare da wata yarinya Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wani jami’in Karota babu wando lokacin da yake gab da fara yi wa yarinya lalata a Kano. Jami’in da aka bayyana da sunan Umar Yakubu Muhammad, yana daga …
-
Labarai
Ya kamata gwamnati ta kara kaimi wurin wadata ‘yan kasa da kayayyakin more rayuwa-Abba Adamu
A dai-dai lokacin da ake kukan tsadar rayuwa saboda sanya dokar takaita zirga-zirgan a wasu jahohin kasar nan da gwamnatin tarayya ta yi, an bukaci ‘yan kasuwa musamman masu sayar …
-
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu …
-
Duk da dokar hana fita da gwamnatin Dr Abdullahi Ganduje ta sanya a jihar Kanoidomin dakile cutar Koronavirus, matasan jihar sun bijirewa dokar hana fita a jihar.. A wani kwarya-kwaryan …
-
Labarai
Yanzu- Yanzu: Ganduje ya tsige kwamishanan Kano ‘Mai Katobara’ bayan nuna farinciki da mutuwar Kyari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya tsige kwamishinan ayyuka da gidaje na jihar Kano, Engr Muazu Magaji Dan Sarauniya. Ganduje Hakan na zuwa ne bayan da kwamishinan ya …
-
Kwashinan ayyuka da lura da gidaje na jihar Kano, Engr Mu’azu Magaji Dan Sarauniya, yayi kalaman da masu fashin baki suka yi wa fassarar ‘Kalaman Farinciki da jin dadi’ bisa …
-
Uban garin Zazzau kuma hakimin gudumar Soba Alhaji Muhammad Bashir Shehu Idris, ya bukaci al’ummar gundumar sa su kasance masu bin umarni da shawar-warin gwamnati da na masana kiwon lafiya …
-
Cikin wata sanarwa da Dabo FM ta samu yanzunnan a daren Juma’a ta bakin mai magana da magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu, ya tabbatar da rasuwar shugaban ma’aikatan …
-
Duk da dokar hana fita da ta fara aiki a jihar Kano ranar Alhamis da misalin karfe 10 na dare, anyi Sallar Juma’a a wani masallaci dake cikin birnin jihar …
-
Labarai
Babu wadanda suke iya saka katin N100 a tallafin gwamnati – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki da kuma saka sama da N100 a waya ba. …
-
Rahotanni sunyi ta yawo cewar “an samu mai dauke da cutar Koronabairos a babban asibitin garin Potiskum dake jihar Yobe.” Hakan na zuwa ne bayan da an kwantar da wani …
-
LabaraiWasanni
Tallafawa al’umma kai tsaye yafi a baiwa gwamnati – Ahmad Musa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKyaftin na kungiyar kwallon kafan Najeriya ta Super Eagles, Ahmad Musa yayi tsokaci game da yadda masu kudi suke baiwa gwamnati taimako. Ahmad Musa ya bayyana cewar baiwa gwamnati tallafi …
-
Labarai
Jumillar masu dauke da Kwabid-19 a Kano ya ninka na sauran jihohin Arewa sau 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 21 ne suka kamu da cutar Koronabairas a Kano tun bayan bullarta cikin kasa da mako guda, ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da haka. DABO FM ta …
-
Labarai
Gwamnati ba zata tallafawa wadanda suke da sama da N5000 a asusun banki ba – Sadiya Faruk
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki ba. Gwannatin tace za tayi amfani da layukan wajen …
-
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 257 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
-
Tun biyo bayan tabbatar da bullar annobar Coronavirus a jihar Kano, gwamnatin Kano ta hana daukar mutane fiye da biyu a babur mai kafa uku, amma direbobin sunyi kunnen kashi …
-
Labarai
Gwamnan Adamawa ya bayar da sadakar albashinshi na watanni 3 domin yaki da Kwabid-19
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIbrahim Mustapha Gwamnan jihar Adamawa, Rt Adamu Fintiri, ya bayar da sadakar albashinshi na watanni 3 domin taimakon jihar wajen yakar cutar Koronabairas a jihar. Hakan na dauke a cikin …
-
Ibrahim Mustapha Maiduguri Mummunar Gobara ta kama kasuwar Lafte dake jihar Maradin Jamhuriyar Nijar. Da yake tabbatar da afkuwar gobarar, shugaban kasuwar, Sullemani Useni, ya shaidawa DABO FM cewar an …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Ganduje ya sanya dokar hana fita a Kano, masu Covid-19 a jihar sun zama 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje , ya sanya dokar hana fita a jihar Kano baki daya. Gwamnan ya bayyana haka ne yau Talata a fadar gwamnatin jihar. DABO FM …
