Labarai

Yanzu Yanzu: Shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, Abba Kyari ya rasu

Cikin wata sanarwa da Dabo FM ta samu yanzunnan a daren Juma’a ta bakin mai magana da magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu, ya tabbatar da rasuwar shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayyar, Malam Abba Kyari ta bayan an tabbatar da kamuwar sa da cutar Kwabid19.

Garba ya bayyana Abba Kyari nakan karbar magani a wajen da aka kebe masa na kulawa da masu cutar Kwabid nan ne rai yayi halinsa.

Akwai karin bayanai nan gaba kadan..

Karin Labarai

UA-131299779-2