Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
Labarai
-
A ranar 25 ga watan Disamba ce, miliyoyin mabiya addinin kirista suka gudanar da bikin ranar harhuwar Annabi Isa, na shekaru 2020. A kullum shuwagabanni suna mika sakon zaman lafiya …
-
Labarai
Fada ya kaure tsakanin masu garkuwa da mutane a titin Kaduna-Abuja, sun karkashe junansu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya sun bayyana cewa fada ya kaure tsakanin ‘yan bindigar da suke garkuwa da mutane a kan titin Kaduna-Abuja da su da abokan ta’addancinsu. Gwamnatin …
-
Kasar Saudiyya ta haramta aurar da yan mata a kasar wadanda shekarunsu na haihuwa basu kai 18 ba. Hakan na kunshe a cikin wata takarda ministar shari’ar kasar, Sheikh Dr. …
-
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu …
-
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu …
-
BincikeDuniya
Kwakwaf: Shin da gaske ne Najeriya ta fi kowace kasa kayan Noma a duniya?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci …
-
Labarai
Wata mata ta haihu mintuna 30 bayan gane tana dauke da juna biyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata mata mai suna Ally Opfer mai shekara 26 ta haihu a cikin minti 30 da ta gane tana dauke da juna biyu. Ta shiga fara lakuda duk kuwa da …
-
Fasahar MatasaLabaraiTaskar Matasa
Crowwe: Sabuwar manhajar sada zumunta mai dauke da asusun ajiyar kudi kirkirar dan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabuwar manhajar Crowwe, manhaja ce ta sada zumunta mai fasali da ya kunshi irin na manyan manhajojin sada zumunta irin su Facebook, Twitter da Instagram. Mai amfani da manhajar zai …
-
Labarai
Tin daga mukamin Sarkin Kwankwaso zuwa Makaman Karaye, mahaifina ya zauna da mutane lafiya – Kwankwaso
Kai tsaye: A rika sake loda wannan shafin domin ganin sabbin rahotanni. (Dukkanin magananganun na Rabiu Kwankwaso ne.) Amsar ko sakon ta’aziyyar Gwamna Ganduje ta iske shi: Kwankwaso: To gaskiya …
-
Dr Ado Muhammad Fagge, Rijistaran Kwalejin Kimiyya da fasaha ta jihar Kano ‘Kano Poly’ ya rasu. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar Rijistaran kwalejin ya rasu a …
-
Labarai
Shugaba Buhari ya yi wa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa, Alhaji Musa Sale Kwankwaso. DABO FM ta tattara cewar tini dai …
-
Labarai
Bata-gari sun caccaka wa malamin Jami’ar BUK wuka, sun bukaci ya ‘basu albashinsa’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu bata-gari dauke da makamai sun haura gidan wani malami mai suna Hussani da ke sashin koyar da aikin kula da marasa lafiya na jami’ar Bayero da ke Kano. Rahotanni …
-
Labarai
Allah Ya sa mutuwar mahaifin Kwankwaso ta zama silar daidaito a tsakaninsa da Ganduje -Muazu Magaji
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Injiya Mu’azu Magaji ya yi addu’ar don samun daidaito tsakanin tsohon gwamna Kano, Rabiu Kwankwaso da gwamna Dr Abdullahi Ganduje na jihar Kano. Tsohon …
-
Gwamnatin jihar Kano tare da gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje sun mika sakon ta’aziyyarsu ga tsohon gwamnan jihar Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa. Ranar Alhamis dai …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon murnar bikin Kirsimeti ga al’ummar Najeriya musamman mabiya addinin Kiristanci. Buhari ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a shafukansa na …
-
Labarai
Ana cigaba da jimamin mutuwar mahaifin tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Alhamis, Allah Ya yi wa Alhaji Musa Sale Kwankwaso, tsohon Maji dadin Kano kuma sabon Makaman Karaye rasuwa a gidansa dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano. Basaraken …
-
Labarai
Gidauniyar tallafa wa marayu da iyaye mata ta karrama wasu masu taimaka wa gidauniyar a Kaduna
Duba da da irin gudummuwar da wasu daga cikin al’umma ke baiwa marayu, ya sa gidauniyar tallafawa marayu da iyayen su mata a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna karrama wasu …
-
LabaraiManyan Labarai
An yi kira ga Sarkin Zazzau da yin amfani da damarsa wajen sama wa matasa ayyukan yi
An shawarci mai Martaba Sarkin Zazzau Ambasada Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi amfani da damar da ya samu wajen samar da aikin yi ga matasa, don kauce wa zaman …
-
Majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya da ta jihar Katsina sun bayyana cewa an saki yara 340 daga cikin wadanda aka sace a jihar Katsina. Rahotanni sun tabbatar da cewa a …
