0
Majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya da ta jihar Katsina sun bayyana cewa an saki yara 340 daga cikin wadanda aka sace a jihar Katsina.
Rahotanni sun tabbatar da cewa a yanzu haka yaran sun taho hanya daga jihar Zamfara inda aka boye su zuwa jihar Katsina, tafiyar da take da nisan kusan kilomita 200.
Cikakken bayanin na zuwa….
